Taraba
Wasu yan bindiga sun yi garkuwa da mutane biyar a karamar hukumar Gassol da ke jihar Taraba. Lamarin a cewar idon shaida ya faru a tsakanin Sabongida zuwa WuroJam a karamar hukumar Gassol da ke jihar Taraba a ranar Laraba.
Mahaifinsa, marigayi Khalifah Isyaku Rabiu, yana daya daga cikin manyan malamai da kuma 'yan kasuwa dake da masana'antu tun a shekarun 1970s da 1980s. Abdul Samad ne ya kafa kuma yake jagorantar rukunin kamfanonin BUA dake sarrafa
A makon da ya gabata ne Mai girma Darius Ishaku ya rabawa sababbin Kwamishinoninsa Ma’aikatu. Gwamnan na Taraba ya rantsar da Kwamishinonin ne kwanaki 200 da shigansa ofis.
Jami'an 'yan sanda a jihar Taraba sun kai samame tare da cafke wani gagarumin matsafi. Matsafin na amfani da sassan jikin mutane don cikar aikinsa. Bayan kwakule idon yarinya mai shekaru hudu a duniya ne asirinsa ya tonu.
Haka abin yake, duk wanda yasa hubbasa kuma ya rike gaskiya, sai Allah Ya shiga lamarinsa, kuma Ya taimakeshi. Wannan shi ne labarin wani bafulatani a jahar Taraba, Adamu Garba, kamar yadda shafin Northeast Reporters na kafar Face
Wani tsohon Jami’in Gwamnatin Taraba ya samu ‘yanci bayan kwanaki 5 da garkuwa da shi. Aminu Jika ya samu ‘yanci daga masu garkuwa da mutane ne bayan ya biya miliyan 20.
An kashe wasu masu sarautar gargajiya 2 a da na-hannun damansu, da wani mutumi sannan an tsere da kananan yara a cikin Yankin Karim Lamido a Taraba da ke Arewacin Najeriya.
Shugaba Buhari ya fara yunkurin soma aikin wutan Mambilla a 2020 inda aka ware Biliyan 2.6 na biyan kudin sallama da wasu ayyuka a Kwangilar Tiriliyan 2 na lantarkin Mambillan.
Kuma kowa ya san cewa wannan gwamnatin, tun kfarkon kafuwarta, na fitar da makudan biliyoyi da sunan kwangila. Abun bakin cikin shine bamu ga wadannan kwangiloli ba a ko ina, a cikin fadin jihar Taraba. A duba duk manyan hanyoyin
Taraba
Samu kari