Taraba
Hakimin kauyen Bagoni da limamin garin duk sun mutu sakamakon hari tsakar dare da 'yan tawaye suka kai musu a jihar Taraba. Wasu mutum uku sun rasu a harin.
Fiye da tsawon awa daya kenan, mazauna birnin Jalingo a jihar Taraba sun yi ta kokarin kubutar da wani ma'aikacin soja daga yunkurin kashe kansa da tsakar rana.
Minista ya maida shari’ar Hamisu Bala Wadume hannunsa. Tun farkon bana ake shari’ar Wadume. A karhse yanzu ta koma karkashin ofishin Ministan shari’ar Tarayya.
Mun gano yadda aka gano yara 72 a hannun wani Mai saida kananan yara a Taraba. An yi ram da mai cinikin kananan yaran ne a Garin Donga a cikin jihar Taraba.
Rundunar 'yan sandan jihar Taraba ta kashe wasu fitinannun 'yan bindiga takwas da suka dade suna gallabar yankin kuma ake ta nema tun watannin da suka gabata.
Mataimakin gwamnan jihar Taraba, Haruna Manu ya ce babu wanda ya rasa ransa sakamakon annobar Coronavirus a jihar kuma duk wanda ya kamu da cutar ya warke.
Matasan sun lalata dukkan takardu da sauran kayan aikin kotun tare da yin awon gaba da 'yan kudaden da aka ci tarar direbobi. Wani shaidar gani da ido ya sanar
Gwamnatin jahar Taraba a karkashin jagorancin Gwamna Darius Ishaku ta sake tafka wani babbar rashi biyo bayan mutuwar kwamishinan jahar mai suna Naphtali Kefas.
Wani sabon kazamin rikicin kabilanci ya barke tsakanin kabilar Tibi da kabilar Ichen a karamar hukumar Donga ta jahar Taraba a ranar Talata, 5 ga watan Mayu.
Taraba
Samu kari