Taraba
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbe wani limamin cocin CRCN, Timothy Damisa, har lahira a Baissa, karamar hukumar Kurmi da ke jihar Taraba.
Diyar tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar'Adua da mijin tsohuwar matar gwamnan Taraba, Hauwa Suntai suna shari'a kan wani fili dake yankin Kado a babban birnin.
Maimakon shekara daya da ake yi na zaman NYSC, gwamnan jihar Taraba ya bayyana bukatar a mayar da shirin NYSC shekaru biyu domin horar da mambobi kare kansu.
Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba ya bayar da umurni a kan komawar yan gudun hijira gidajensu da gonakinsu bayan sun shafe watanni a sansanonin IDPs a jihar.
'Yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe mutum daya tare da yin garkuwa da wasu 'yan kasar Chaina a jihar Taraba, Lamarin ya faru a daren.
Shugabannin Fulani da Tibi a jihar Taraba sun amince da tsagaita wuta da nufin kawo karshen rikicin da ke tsakanin kabilun biyu da ya yi sanadin asarar rayuka a
Sarkin Muri, Alhaji Abbas Njidda Tafida ya umurci mutanen masarautarsa su yi fito-na-fito da masu garkuwa da mutane da yan bindiga a maimakon su rika tserewa id
Jalingo, babban birnin jihar Taraba, ya cika tankam a ranar Litinin sakamakon birni Hajiya AIsha Jummai Alhassan, tsohuwar ministan harkokin mata da walwalar.
Wata gobara data Ɓarke a ƙauyen Bandawa dake ƙaramar hukumar Karim-Lamiɗo jihar Taraba, ta laƙume gidaje 100 tare da yin sanadiyyar mutuwar wasu mutum biyu.
Taraba
Samu kari