Kudu maso gabashin Najeriya
Shugabannin kudu da arewa a Najeriya sun yabawa gwamnonin kudu maso gabas bisa yin tir da 'yan kungiyar IPOB. Shugabannin sun ce hakan zai fi kyau ga Najeriya.
Yayin da gwamnonin kudu suka amince da dokar hana makiyaya kiwo a fili, wata ƙungiya da ba'a san ta ba, ta yi barazanar kai hari jihar Delta kan hana kiwo.
Artabu tsakanin sojojin Najeriya da 'yan bindigan ESN ya yi sanadiyyar raunata wani sojan Najeriya. An ruwaito cewa an zarce dashi asibiti domin masa magani.
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yan sanda sun cafke wani bata gari da ke hada wa 'yan ta'addan IPOB guraye da layu a jihar Imo. Sun kame masu kai hare-hare a jihar
Wani rikici ya barke tsakanin 'yan kasuwa da 'yan banga a jihar Abia, lamarin da ya kai ga yin kaca-kaca da kasuwar da kuma hallaka wani dan kasuwa yayin rikici
Sabbin jami'an tsaron yankin kudu maso gabas tare da taimakon rundunar yan sanda sun sami nasarar cafke wasu yan bindiga 37 dake shirin kai hari ofishin INEC.
Gwamnan Jihar Ebonyi, Dave Umahi, a ranar Alhamis, ya bawa fusatattun matasan kudu cewa gwamnonin kudu maso gabas za su mara musu baya idan ba a magance matsala
Ƙungiyar fulani miyetti Allah ta ƙasa MACBAN, ta nuna goyon bayan ta kan matakin da gwamnonin kudu suka ɗauka na hana fulani makiyaya kiwo a kafa a yankunan su.
Ministan shari'a kuma Antoni janar na ƙasa, Abubakar Malami, ya gargaɗi gwamnonin kudancin Najeriya a kan matakin da suke shirin ɗauka na hana makiyaya kiwo.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari