Jihar Sokoto
Sai dai wata majiya ta karkashin kasa mai sika ta bayyana cewar mataimakin gwamna Ahmed Aliyu ya jefar da kwallon da mangwaro ne don ya huta da kuda bayan samun labaran akwai yiwuwar majalisar dokokin jahar ta tumbukeshi.
Sai dai a kokarinsa na cika alkawurran nan, Buhari bai manta da jahar Sakkwato ba, Sakkwato birnin Shehu, Jahar da ya samu kuri’u dubu dari shida da saba’in da daya, da dari tara da ashrin da shida (671,926) a zaben 2015 a karkash
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Jihar Sokoto Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa yace Shugaban kasa yayi kadan ya hana ni barin Najeriya. Bafarawa yace yace yanzu haka sam babu inda ake binciken sa da wani laifi a fadin kasar nan.
A ranar Litinin dinnan ne alkalin wata kotun majistire dake jihar Sokoto, ya bayar da belin wasu kananan 'yan kasuwa guda hudu akan kudi naira 400,000, wadanda ake zargin su da sata da kuma kokarin cinye hakkin wani...
NAIJ.com ta ruwaito mataimakin sakataren kwamitin kula da al’amuran Musulunci, Farfesa Salisu Shehu ne ya sanar da haka a ranar Lahadi 12 ga watan Agusta a madadin Sarkin Musulmi, inda yace bayan doguwar tattaunawa ce aka samar da
Sanata Wamakko ya sanarwa da manema labarai cewa yana na a matsayin dan jam'iyyar APC, babu gudu, ba ja da baya. Sannan kuma "Mutanen Sakkwato na Alu ne da Buhari ne." Wannan ya sha bambam da tunanin da ake yi na cewa yana kan...
Mutane da dama sun yarda akwai Aljanun da sukan shafi jikin dan Adam, inda idan hakan ya faru zasu dinga tashin masa lokaci zuwa lokaci, sai dai akasarin haka ya fi faruwa da Mata. Itama wata dalibar jami’ar, Aishat Umar ta bayyan
Jami'in dan sandan ya ci gaba da cewa, matashin ya jagorancin wasu mutane hudu inda suka yi tarayya wajen lakadawa wani Hamza Umar dukan tsiya tare da kwacen kudi har N6, 500 da kuma wayar sa ta salula da darajar ta kai N8, 500.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a yayin wannan ziyara, yan kwallon sun kai ma daliban kyautar kayan abinci da kudi, inda Ahmed Musa ya basu kyautar naira miliyan daya da rabi, yayin da Shehu ya basu kyautar shinkafa buhu dari, taliyar
Jihar Sokoto
Samu kari