Jihar Sokoto
Babban Janar din sojin Amurka da ke kula da sashen Afirka, Janar Brig.-Gen. Eugene LeBoeuf, ya nuna damuwarsa kan yadda ake sake samun zaffin ra'ayi, hare-haren ta'addanci, dama na kabilanci a fadin Najeriya da ma yankunan Afirka
A sakamakon wani ruwan sama da ake ta faman yi a yankin jihar Sokoto, mutane 6 ne suka rasa rayuwar su yayinda kasa ta yanke ta fado musu. Kamfanin dillacin labari na NAN ya tabbatar da hakan, inda ya sanar da cewa lamarin ya...
Mun samu labari cewa ana fama da wahalar ruwan sha matuka a Sokoto a lokacin nan na rani. Jama’a na shan bakar wahala kafin su samu ruwan sha a. Ruwa ya zama wani kayan gabas a wannan lokaci a cikin Garin Sokoto.
Ya ce, 'an gudanar da aikin ne da likitoci na asibitin da abokan aikinsu daga asibitin orthopedic na kasar, Dala a jihar Kano.Aikin ya kama miliyan biyu.
Mataimakin shugaban makarantar watom V.C Farfesa Abdullahi Zuru, ya bayyana haka ne ga manema labarai a Sokoto a yau 24 ga watan Yuni 2017 amma ya ki ya bayyana
Gwamnatin jihar Sokoto tace ta cire sunayen mutane 13,415 daga cikin jerin wadanda ake biya albashi a kananan hukumomi 23 a fadin jihar. Gwamna Aminu Tambuwal.
Ya ce lamarin ya auku ne ranar hudu ga watan Mayu na bana, inda guguwar ta ruguza gidaje fiye da gida 1,000 a kananan hukumomin Shagari da Tambuwal.
Wadansu yan bindiga da har yanzun ba a san ko suwaye ba sun kashe wani mutum mai shekaru 50 da dansa a wani hari da suka kawo masa a gidansa dake kauyen Gandi.
Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya bayyana cewa bara bashi da asali a cikin addinin Musulunci sannan kuma ya kalubalanci masu yin ta da su nemi sana'a.
Jihar Sokoto
Samu kari