Jihar Sokoto
Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga da ake zatton masu garkuwa da mutane ne sun sace wata Halimatu Abdullahi Bunun. A cewar rahotannin, anyi garkuwa da Halima wacce ta kasance sabuwar amarya a hanyarta ta zuwa jihar Sokoto daga Ka
Kotun sauraron kararrakin zabe na majalisar dokokin jiha da ke zama a Sokoto, a ranar Laraba, 25 ga watan Satumba, ta jaddada zaben mambobin majalisar dokokin jihar Sokoto, da ke wakiltan mazabar Gada ta yamma, Hon. Kabiru Dauda d
Kotun da ke sauraron kararrakin zaben majalisar dokokin jihar Sokoto, a ranar Litinin, 23 ga watan Satumba tayi watsi da karar da aka shigar akan mambobin majalisa da ke wakiltan mazabun Sabon Birni Kudu II da Sokoto ta Kudu II a
Kotun sauraran kararrakin zabe dake zama a Sokoto, tayi watsi da karan da ke kalubalantar nasarar Shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin jihar, Bello Isa Ambarura a matsayin wanda ya lashe zaben ranar 9 ga watan Maris, 2019.
Wani matashi mai shekara 21 mai suna Usman Abubakar, an kama shi da laifin yiwa yara kanana guda goma na maigidanshi luwadi, a Rungumi cikin karamar hukumar Sokoto ta Kudu, dake jihar Sokoto...
Kotun sauraron kararrakin zabe na gwamna, majalisar dokokin tarayya da na jiha a Sokoto, ta yi watsi da karar Mista Abdussamad Dasuki da ke kalubalantar nasarar zaben mamba mai ci, Alhaji Bala Kokani.
Wasu gungun miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari cikin kauyen Dabagi dake cikin karamar hukumar Tangaza na jahar Sakkwato, inda suka kashe mutane 2, tare da jikkata mutane 10,
Tsohon gwamnan jahar Sakkwato, Sanata Alu Magatakarda Wammako ya kammala shirye shiryen gina wata katafaren jami’a mai zaman kanta a jahar Sakkwato
Kamfanin dillancin labarai na kasa ya ruwaito cewa, a ranar Asabar da ta gabata, jirage kimanin 17 dauke da manyan baki sun sauka a filin jirgin saman kasa-da-kasa na Sultan Abubakar III da ke jihar Sakkwato.
Jihar Sokoto
Samu kari