Jihar Sokoto
A kalla mutane 20 ne suka riga mu gidan gaskiya a sakamakon hadarin mota da ya faru a karamar hukumar Tureta da ke Jihar Sokoto kamar yadda Leadership ta ruwait
Kazalika, ya bukaci jama'a su gaggauta bawa hukumomin tsaro goyon baya ta hanyar basu muhimmman bayanan da zasu kai ga kama 'yan bindiga tare da dawo da zaman
Wani bidiyo mai narkar da zuciya yayita yawo a kafafen sada zumuntar zamani inda akaga wata mata bahaushiya wacce tayi shekaru 25 a jihar Enugu tana hira da.
Mazauna kauyen sun bayyana cewa 'yan bindigar sun dira kauyen da misalin karfe 2:00 na safe tare da yin awon gaba da darekta a ma'aikatar lafiya ta jihar Zamfar
Mai alfarma Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III, a ranar Asabar ya nada sabbin hakaimai 15 a Jihar Sokoto. An nada su ne bayan rasuwar tsaffin hakiman a jihar.
Atiku Abubakar ya riga Shugaba Buhari yi wa Sanata Aliyu M. Wammako ta’aziyyar ‘Diyarsa. Buhari ya aikawa Sanata Wammako ta’aziyyar rasuwa ne a ranar Lahadi.
Hukumar Hisbah ta jihar SOkoto ta cafke wani mutum mai shekaru 33 uku a karamar hukumar Wamakko a kan zarginsa da take da damfarar dan sanda da wasu mutum 14.
Kazalika, ya mika sakon babban sifeton rundunar 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, zuwa Firaminita Rafindi a kan bukatar tsohe dukkan hanyoyin da ake amfani
Mutane biyar suka rasa rayukansu sakamakon ambaliyar ruwa da ta debe dubban gidaje da gonakai a karamar hukumar Goronyo da ke jihar Sokoto, Daily Trust tace.
Jihar Sokoto
Samu kari