Jihar Sokoto
Allah ya yiwa Abdulkadir Jeli Abubakar III kanin Sultan na Sokoto, Abubakar Sa'ad rasuwa a ranar Alhamis, 14 ga watan Janairu bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar Sokoto, Abdulkadirr Jeli Abubakar III ya rasu.Ya rasu a ranar Laraba bayan gajeriyar rashin lafiya da yayi fama da ita.
Za ku ji Muslim Solidarity Forum ta caccaki Mathew Hassan Kukah bayan jawabin Mathew Hassan Kukah na Kirismeti ya bar baya da kura, Musulami sun masa raddi.
Wani mamba a jihar Sakkwato ya ware zunzurutun kudi N200m don tallafawa Almajirai, marasa karfi da mata a yankinsa. Mamban tuni ya fara rabawa Almajirai babura.
Direbobin tifa a ranar Lahadi sun rufe babbar hanyar Gusau zuwa Sokoto bayan zargin kama mambobinsu da jami'an tsaro suke yi, talabijin na TVC ta wallafa hakan.
Allah ya yiwa tsohon Mataimakin Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, AIG Tambari Yabo Muhammad rasuwa a asibitin koyarwa na jami'ar Usman Danfodio da ke Sokoto.
Cikin bayanin sa, tsohon shugaban ƙaramar hukumar gudanarwa ta Sokoto ta Arewa, Alhaji Aminu Ibrahim, da aka fi sani da No Delay, a madadin sauran takwararorins
Babbar kungiyar zamantakewa da siyasa, wato kungiyar tuntuba ta arewa (ACF), ta kwarmata cewa yanzu an koma amfani da rakuma wajen shigo da manyan makamai zuwa
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na Jihar Sokoto ya kalubalanci jam'iyyar APC da ta bayyana sunan gwamnan da ke daukar nauyin yan bindiga a arewa maso yammacin Naje
Jihar Sokoto
Samu kari