Jihar Sokoto
Motoci dari daya dauke da albasa tan 4,000 sun bar Sakkwato zuwa wasu kasashen Afirka sakamakon rikicin kwanan nan day a afku a kasuwar Shasa da ke Ibadan.
Sarkin musulmi na Sokoto ya mayar da martani ga masu caccakar Fulani cewa 'yan ta'adda ne masu rike da muggan makamai suna kisa. Ya kuma ce shi ma Bafulatani ne
Wata kotun majistare da ke zama a Sokoto ta kama wasu matsaa da laifin yada bidiyon tsiraicin wata yarinya a kafafen sada zumuntar zamani. Daily Trust ta ce.
Gwamnatin jihar Sakkwato ta bayyana cewa ta biya kudade N740m wajen biya wa dalibai kudin rajistar NECO da WAEC a fadin jihar. Akwai kuma shirin karfafa matasa.
Gwamnan ya ƙara jaddada cewa Musulunci addini ne na zaman lafiya, kuma nusar da mutane hakan zai fargar da masu garkuwa da mutane, Boko Haram da sauran yan ta'a
'Yan sandan jihar Sokoto sun bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka kashe mutane 5 a kauyen Adamawa dake karamar hukumar Sabon Birni dake jihar, The Punch tace.
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo, wani da ake zargin dan fashi da makami ne ya rasa ransa a hannun dan majalisar Nigeria, Abdullahi Salame. Dan majalisar wa
Sarkin Musulmi na Sokoto, Alh. Muhammad Sa'ad Abubakar III, a ranar Laraba ya shawarci gwamnati da kada ta matsa wa 'yan Najeriya akan riga kafin COVID-19.
Kwanan nan ne bakuwar cuta ta bulla a Sokoto, ta kashe mutum 4, wasu kuma su na jinya a asibiti. Cutar da ba a san daga ina ta ke ba ta na cin mutane a gari.
Jihar Sokoto
Samu kari