Jihar Sokoto
Jami'an hukumar tsaro ta Civil Defence reshen jihar Sokoto ta ce ta kama wani da ake zargi ya kware wurin fyade da cin zarafin yara a jihar kamar yadda Daily Tr
Fusatattun matasa sun kashe wasu mutane uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a yayin da suka yi yunkurin kai hari a Goronyo a ranar Laraba. Matasan sun k
Wani mai sana'ar yankan farce ya bayyana yadda yake samun akalla N45,000 a kowane wata. Ya kuma bayyana yadda ya yi kaura zuwa jihar Edo don yin sana'ar tasa.
A ranar Talata, 27 ga watan Afirilun 2020, 'yan daba a jihar Sokoto sun kone ofishin 'yan sanda dake karamar hukumar Kware ta jihar. Gungun 'yan daban da suka.
Gwamnan jihar Sakkwato ya yi gwajin motar da aka kera a Najeriya kuma mai amfani da lantarki. Gwamnan yace motar ta fi sauran motoci rahusa da saukin amfani.
Babbar jam'iyyar hamayya a jihar Sokoto, APC ta yi barazanar shigar da hukumar zaɓen jihar da PDP ƙara a kotu kan saka sunan jam'iyyar a cikin takardar zaɓe.
Wasu ’yan bindiga sun kashe mutum 12 a wasu hare-haren da suka kai a kananan hukumomin Birnin Gwari da Giwa a Jihar Kaduna da kuma yankin Ilela a jihar Sokoto.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya ce ko kaɗan bayyi mamaki ba kan cewa APC ba zata shiga zaɓen kananan hukumomi ba, don kuwa ba su da tacewa gun jama'a
Wasu 'yan bindiga da suka sace wani hadimin Sanata Wammako sun sheke shi sun jefar da gawarsa a bakin hanya. A jiya aka yi jana'izarsa a masallacin Sheikh Dan F
Jihar Sokoto
Samu kari