Jihar Sokoto
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu jami'an gwamnati bisa zargin cinye kudaden fanshon malaman makarantun firamare a jihar Sokoto. Sun ki amsa laifinsu duk da haka
Kungiyoyin ta'addanci na Jama’atu Ahlul Sunnah lid Da’awatu wal Jihad (Boko Haram) da Islamic State in West Africa Province (ISWAP) da Jama’atu Ansarul Muslimi
Mai kamfanin simintin BUA, ya ba da tallafin makudan kudade ga jihohi hudu a fadin Najeriya domin inganta ayyukan kiwon lafiya da rayuwa mai kyau a jihohin.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC)ta gurfanar da ma'aikatan hukumar fansho ta makarantar firamare akan zarginsa.
Kwamishinan Kudi na Sakkwato, Hon. Abdussamad Dasuki ya nesanta kansa daga cikin jerin mutanen da za su yi takarar neman kujerar gwamnan jihar a zaben 2023.
Jihar Zamfara na ɗaya daga cikin jihohin da matsalolin tsaro suka dabai-baye a yankin arewa maso yammacin Najeriya, wasu ɗauke da makamai sun hallaka mutum 12.
Mutane 13 cikinsu har da mata da kananan yara sun riga mu gidan gaskiya sakamakon hatsarin jirgin ruwa da ya faru a karamar hukumar Shagari na jihar Sokoto a ra
Shugaban sojin kasa na Najeriya, Manjo Janar Farouk Yahaya ya jinjinawa kokarin dakarun sojin kasan Najeriya dake aiki wurin Sabon Birni, garin da ke iyakar.
Sanata mai wakiltar mazabar Niger ta Arewa, Aliyu Sabi Abdullahi ya ce yan bindigan da sojoji suka fatattaka daga jihohin Zamfara da Katsina ne suke dawowa jiha
Jihar Sokoto
Samu kari