Siyasar Najeriya
Nan bada dadewa ba Bankin duniya, a karkashin shirin FADAMA III, zai bayar da tallafin biliyan 8.6bn ga matasa 5,916 da suka kamma karatu basu samu aiki ba dake fadin kasar nan. Shugaban shirin tallafawa matasan, Kwaji Daguru, ya
An samu hayaniya a shataletalen Area 1 dake Abuja inda wasu tsageru suka dates ayarin jami’an ‘yan sanda dake dauke da sanata Dino Melaye (sanata mai wakilatar Kogi ta yamma) sannan suka kwace shi daga hannun jami’an duk da suna
Wata kungiyar mai zaman kanta mai suna 'Socio-Economic Rights and Accountability Project (SERAP), ta bukaci babban kotun tarayya dake Legas ta umurci Sanata Bukola Saraki, Sanata Dino Melaye da sauran takwarorinsu 107 su mayar da
An nada Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar domin ya jagoranci kwamitin shirye-shiryen babban taron jam'iyyar APC mai mambobi 68. An ƙaddamar da Kwamitin ne a Hedikwatar Jam'iyar APCn dake Abuja a jiya Litinin.
Sanata Dino Melaye, mai wakiltan yankin Kogi ta yamma yace zai mika kansa zuwa ga hannun yan sanda a yau. Sanatan da aka dade ana rikici dashi ne ya bayyana haka a shafinsa na Twitter. Kalamansa "A yau zanje wajen yan sanda domin
Rahotanni da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya yabawa tsohuwar gwamnatin jihar sa karkashin jagorancin Dakta Rabi'u Musa Kwankwaso da cewar ko shakka ba bu ya kawo ci gaba.
Magoya bayan jam´iyar APC a arewa maso yammacin jihar Jigawa sun gudanar da taron gangami domin nuna goyon bayansu ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar a zabe mai zuwa
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun yi nasarar cafke wasu masu garkuwa da mutane a Kaduna yayin wani sintiria a Rijana. Wadanda aka kama din har yanzu na tsare a hannun hukumar soji inda ake kara tsananta bincike a kansu. A wani
Rahotanni da sanadin shafin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, jagoran 'darikar Tijjaniyya na Najeriya Shehi Ɗahiru Usman Bauchi, ya nemi gwamnati tarayya akan ta samar da hanyoyi na saukaka tagayyarar takalawan kasar nan.
Siyasar Najeriya
Samu kari