Siyasar Najeriya
Muhammadu Buhari ya cigaba da cewa, tun bayan da aka sake zabarsa a shekarar 2015 ya sake sabon salon a yakar cin hanci tare kuma da daukar matakai daban-daban da suka dace duk don a samu nasara a yakin da ake na dakile rashawar a
Mun samu rahoton cewa Kakakin majalisar wakilai na Najeriya, Yakubu Dogara, ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba shi kadai ba ne mai gaskiya wanda ya tsarkaka daga gurbatancin cin hanci da rashawa a fadin kasar nan.
Daga karshe Gwamnan yace ya fatattaki yan kwankwasiyya daga gwamnatinsa ne sakamakon irin zagon kasar da suke yi ma gwamnatinsa, ya kara da cewa babu wata gwamnati da za ta yarda da masu zagon kasa, ko da Kwankwaso ne kuwa.
Wani masanin tarihi mai shekaru 83 kuma amininin marigayi Cif Obafemi Awolowo, Farfesa Banji Akintoye ya bayar da labarin yadda shugaba Muhammadu Buhari ya kama shi kuma ya garkame shi a kurkuku tare da manyan shugabani kamar mar
‘Yan sanda sun kama Sa’adatu ne a gidan mijin ta tun watan da ya wuce saboda taki sanar da hukuma kisan kai da aka yi a gidan su yayin wani taron siyasa da mijin ta ya hada. Hukumar ‘yan sanda ta bayyana cewar saida ta gargadi dan
Duk da ina ganin girman gwamna Rochas amma dole fadi cewar baya yiwa jam’iyyar APC adalci. Bai kamata ya yi kokarin dorawa uwar jam’iyya alhakin lalacewar dangantaka tsakanin sad a jagororin jam’iyya a jihar sa ba. Yin hakan ba da
A halin yanzu, Najeriya na samar da kimanin gangan man fetur miliyan 2.8 a kowanne rana a kididigar da akayi a 2006 wanda yakan ya dora Najeriya a matsayin kasar da ke kan gaban wajen samar da man fetur a nahiyar Afirka kuma na 6
Jaridar NAIJ.com ta fahimci cewa, duk da janye takarar sa tun cikin makon da ya gabata, babban hadimin shugaba Buhari, Babafemi Ojudu, ya samu kuri'u har goma yayin zaben fitar da dan takarar da aka gudanar a birnin Ado-Ekiti.
Ya bayyana cewar, dan takarar jam’iyyar PDP, Elias Maza, ya samu kuri’u 55,643 tare da samun nasara a kan dan takarar jam’iyyar APC mai mulki, John Hassan, ya samu kuri’u 31,514. Jam’iyyar APC ta lashe zabukan a kanan hukumomin
Siyasar Najeriya
Samu kari