Siyasar Najeriya
Shi kuwa jagoran siyasar jihar, kuma tsohon gwamnan jihar, Sanata Aliyu Wammako yace lallai kaddara ta hau Tambuwal, don kuwa Sakkwatawa shi suke goyon baya, don haka yana da tabbacin zasu kada Tambuwal a zaben 2019.
A satin da ya gabata ne wasu mambobin majalisar dattijai 15 da na majalisar wakilai fiye da 30 suka fice daga jam’iyyar APC tare da komawa PDP. Kazalika a cikin satin ne gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom, ya fita daga APC tare da
Sani ya cigaba da yin kira ga duk ma mahassa ko bakin ciki da kuma haddasa rikici don bata masa suna saboda matsayin da Allah ya bashi ko kuma don dangantaka da zumuncin dake tsakaninsa da talaka, inda yace mutum ma zai yi ne ya b
Kanwar shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki, mai suna Gbemisola Rukayya Bukola Saraki ta bayyana barranta da matakin da Saraki ya dauka na ficewa daga jam’iyyar APC, tare da jaddado goyon bayan ga shugaban kasa Muhamma
NAIJ.com ta fahimci cewa, an samu gurbin wannan kujera ne sakamakon rasuwar Mallam Ali Wakil, Sanata mai wakilcin jihar Bauchi ta Kudu a majalisar dattawa da ajali ya katse ma sa hanzari tun kimanin watannin biyar da suka gabata.
A wani yanayi na bambarakwai, an yi wata haduwar bazata tsakanin Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a jihar Kaduna, amma fa babau wanda yace ma wani uffan.
Tsohon gwamnan ya kara da cewar babu abinda zai mayar da shi PDP tare da bayyana cewar gara ma ya hakura da siyasa bakidaya a kan ya koma jam'iyyar ta PDP. Kazalika ya shawarci masu kirkirar labarai na karya da su nemi sana'ar kir
Yan majalisa mai wakiltar Warawa Labaran Madari ne ya bayyana bukatar tsige Kaakakin, inda ya samu goyon dan majalisar PDP daya tilo dake majalisar, Abdullahi Muhammed, tare da sauran yan majalisu 27 cikin 44, kuma nan take yan ma
A ranar Juma'ar da ta gabata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, ya kaddamar da kansa a matsayin dan takara daya tilo da ya cancanci tikitin takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da zai fafata a zaben 2019.
Siyasar Najeriya
Samu kari