Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Cif Olusegun Osogba, ya kaca-kaca da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Osabanjo, dangane da rawar da ya taka gami da ruwa da tsaki wajen kafa mummunan jagoranci da mulkin kama karya a kasar nan.
Sanata Rafi’u Ibrahim, mai wakiltar jihar Kwara ta kudu ya zargi ‘yan majalisar dattijai na jam’iyyar APC da karbar cin hancin dalar Amurka miliyan $1m domin tsige shugaban majalisar, Bukola Saraki da mataimakinsa, Ike Ekweremadu.
Mataimakin shugaban APC na Kano, Shehu Maigari ne ya bayyana haka a ranar Lahadi, 5 ga watan Agusta, inda yace haduwar tsofaffin gwamnonin jihar biyu ba zai rage ma APC komai ba a zaben 2019, aka ce ko a jikina, wai an tsikari kak
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kungiyar ta bayyana haka ne ta bakin shugabanta, Alhaji Abubakar Abdullahi a ranar Lahadi, 5 ga watan Agusta, inda yace sauyin sheka da Tambuwal ya yi tamkar cin amanar jama’an sakkwato ne.
Sanata mai wakiltar jihar Ebonyi ta kudu a majalisar dattijai, Sonni Ogbuoji, da tsohon karamin ministan tama da karafa, Goddy Ogbaga, da wasu mutane 13 sun canja sheka zuwa APC daga PDP a jiya, Asabar. Masu canja shekar sun sanar
An yi wata ganawa tsakanin shugaba Muhammadu Buhari dsa shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai kuma tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, Godswill Akpabio, a kasar Ingila. Idan baku manta ba, a jiya, Asabar, ne mai bawa shugaban
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya bayyana cewa, tabbas dukkanin wadanda suka sauya sheƙa daga jam'iyyar APC zuwa PDP sai sun yi nadamar abinda suka aikata.
Alhaji Ahmed Makarfi ya bayyana yiyuwar barin sa jam'iyar PDP idan bai samu damar samun tikitin zaben 2019. Yace zai bar siyasa baki daya maimakon ya koma wata jam'iyar. Makarfi ya bayyana haka ne a ranar Asabar yayin da yake...
Ya bukaci mambobin jam'iyyar da dukkanin masu ruwa da tsaki akan kada su sanya damuwa ko tashin hankullan su sakamakon ficewar shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki da sauran wadanda suka raba gari da jam'iyyar.
Siyasar Najeriya
Samu kari