Siyasar Najeriya
Ana matsa wa tsohon Gwamnan Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje, ya fice daga APC zuwa PDP domin ya taimaka wa Ali Isa Pantami a zaɓen shekarar 2027.
Tsohon Ministan Muhalli Mohammed Hassan Abdullahi ya kalubalanci sakamakon zaɓen fidda gwani na ADC a Nasarawa, inda kotu ta sanya ranar 29 ga Satumba.
Ƙungiyar G-100 ta shirya taron haɗin kan jam’iyyun adawa a Abuja ranar 18 ga Agusta 2026 domin ƙarfafa haɗin gwiwa gabanin zaɓen 2027 da ke tafe.
Ɗan takarar gwamnan Kano na jam'iyyar ADC, Ibrahim Alamin Little, ya ce zai kayar da Gwamna Abba Yusuf a 2027 tare da kawo sauye-sauye a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji zargin zaben wanda zai jagoranci yakin neman zaben Atiku Abubakar a ADC ya fara jawo rikici a cikin jam'iyyar gabanin fara yakin neman zabe.
Matawalle ya ce zaɓen 2027 zai kasance cikin gaskiya da adalci, yayin da ƙungiyar Tinubu Again Movement ke shirin ƙara yaɗa goyon bayan Bola Tinubu.
Ɗan takarar APGA a zaɓen gwamnan Osun, Adesina Adeyemi-Doro, ya janye daga takarar tare da goyi bayan ɗan takarar APC, Bola Oyebamiji, gabanin zaɓen 15 ga Agusta.
Jam'iyyar PDP a jihar Kebbi ta musanta rahoton goyon bayan Gwamna Nasir Idris ko APC a 2027, tana mai cewa jam’iyyar tana nan ɗaya kuma mai zaman kanta.
Zaɓen gwamnan Osun na 15 ga Agusta ya ƙara jawo fargabar rikici, yayin da APC da Accord Party suka ce sun rasa mambobi 18 a lokacin shirye-shiryen zaɓen.
Siyasar Najeriya
Samu kari