Siyasar Najeriya
Sake zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari a karo na biyu yayin zaben 2019 zai tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali ta dindindin a jihar Borno da kuma yankin Arewa maso Gabashin kasar nan kamar yadda wani dan takara.
Wani tsohon dan takarar kujerar shugaban kasa a karkashin tsohuwar jam'iyyar nan ta NRC (National Repubican Convention), Alhaji Bashir Othman Tofa, ya bayyana cewa zaben 2019 zai tsananin gaske fiye da zaben 2015 da ya gabata.
A yayin da hankoron kujeru na majalisar dattawa ta zamto ruwan dare a tsakankanin gwamnonin kasar nan da suka kammala wa'adin su na shugabanci a jihohinsu, NAIJ.com muku jerin wasu gwamnoni biyar dake neman sharar zagon na rayuwa.
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito mun samu rahoton cewa, Satanan jihar Zamfara, Alhaji Kabiru Marafa ya sake fedewa gwamnan jihar biri har Wutsiya, Abdulaziz Yari, dangane da siyasar jihar da kuma ta kasa baki daya.
A jiya, Juma'a 15 ga watan Satumba ne shugaba Muhammadu Buhari ya amince da murabus din tsohuwar Ministan Kudi, Kemi Adeosun bayan an kwashe watanni ana cece-kuce kan zarginta da gabatar da certificate din kammala hadiman kasa ta
Rikici ta barke tsakanin bangarori biyu na jam'iyyar APC reshen jihar Taraba bayan wata babban kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da sabon Ciyaman din jam'iyyar, Ibrahim Elsuldi daga fara aiki a ofishin jam'iyyar da ke Jalingo.
Dr Agoro ya yi ikirarin cewa amincewa da kuma karbar fam din da Buhari ya yi alama ce da ke nuna yana goyon bayan rashawa saboda idan ya yi nasara a zabe dukkan wadanda suka bayar da kudade aka siya fam din za su dawo karbar kyaut
Mun samu daga National Helm cewa jam'ian 'yan sanda da ke babban birnin tarayya Abuja sun kama wani matashi da aka samu da rana tsaka yana lalata allon takarar shugaba Muhammadu Buhari. An gano matakin ya yanke shawarar lalata all
Fitaccen dan siyasar nan na Arewa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa jamiyyar su ta adawa ta PDP ita ce za ta yi nasara a dukkan kujerun siyasa yayin babban zabe na 2019.
Siyasar Najeriya
Samu kari