Siyasar Najeriya
Za ku ji abubuwan da Shugaba Buhari ya fada lokacin da ya mika fam din takaran 2019. Dama Sakataren Jam’iyyar APC na kasa Alhaji Mai Mala Buni ya nuna cewa Jam’iyyar APC ba za ta bar kowa ya ja da Buhari a 2019 ba.
Tsohon shugaban kasa Goodluck jonathan ya saka alamar tambaya a kan lafiyar hankalin shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole. Jonathan na wannan kalami ne a matsayin martini ga kalaman Oshiomhole na cewar a lokacin mulkin
Ya kuma kallubalanci shugabanin jam'iyyar su yiwa dukkan 'yan takarar adalci wajen gudanar da zaben fitar da gwani domin yin adalci wajen zaben shine zai karfafa jam'iyyar har ta samu nasara a babban zaben da za'yi a watan Fabrair
Shugaban jam’iyyar na kasa, Uche Secondus, ya sanar da haka a yau, Laraba, yayin ganawa da wakilan gamayyar kungiyar Turai (EU) karkashin jagorancin Bridget Markussen a ofishinsa dake Abuja. Secondus ya shaidawa wakilan na EU cewa
Rashin jituwar dake tsakanin Tinubu da Ambode ta kara fitowa fili ne bayan wasu jiga-jigan ‘yan APC a jihar Legas da suka hada da mataimakin jam’iyyar APC na Legas, Cardinal James Odumbaku, da tsohon kwamishinan noma, Kaoli Olusan
A yau, Laraba, ne gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya ziyarci Kano domin taya tsohon gwamnan jihar, Ibrahim Shekarau, murnar canjin shekar da ya yi daga PDP zuwa APC a satin da ya gabata. Rochas da Shekarau sun gana ne a fadar
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar daga cikin wadanda suka canja shekar zuwa APC akwai tsohon mataimakin rundunar 'yan sanda na kasa, Udom Ekpoudom da tsohon shugaban karamar hukumar Eka, Francis Ikpon. Shug
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa za tayi amfani da kudaden da gwamnatinsa da kwato daga hannun wadanda suka wawushe kudaden jama'a wajen gudanar da ayyukan more rayuwa da cigaban al'umma. Shugaban kasa ya yi wannan furuc
Wani rahoto mai cike da ban al'ajabi gami da ban tausayi ya bayyana cewa, ajali ya katse hanzarin Emmanuel Samuel Nanle, babban hadimi na musamman kan harkokin hulda da manema labarai ga gwamnan jihar Filato, Simon Lalong.
Siyasar Najeriya
Samu kari