Siyasar Najeriya
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da tsohon gwamna Sakoto, Alhaji Attahiru Bafarawa da tsohon Ciyaman din EFCC, Mallam Nuhu Ribadu, duk sun bayyana ra'ayoyinsu game da kamun ludayin mulkin shugaba Muhammadu Buhari. Punch t
Idan majalisar ta amince da nadin sa, Gawuna zai maye gurbin tsohon mataimakin gwamna Hafiz Abubakar da ya yi murabus a ranar 9 ga watan Augustan shekarar 2018. A wasikar da gwamna Abdullahi Ganduje ya aike wa Kakakin majalisar ji
Da sanadin bincike na jaridar Punch mun samu rahoton cewa, kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP zai gana da manema takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar domin bincike da tantancesu kan yiwuwar fidda gwani daya tilo.
Lamido na wannan kalami ne yau, Litinin, a Abuja, ga manema labarai bayan kamala ganawa da wakilan kungiyoyin kudu da tsakiyar Najeriya. Kazalika, tsohon gwamnan ya bukaci ‘yan majalisar tarayya da su tsige Buhari saboda laifukan
Zabin Gawuna a matsayin sabon mataimakin gwamnan na Kano, ya bawa wasu jama’a da dama mamaki saboda an yi tsammanin Ganduje zai fitar da mataimaki ne daga cikin manyan ‘yan siyasar da suka canja sheka tare da Shekarau daga PDP
Secta Kwamanda na babban birnin tarayya Abuja, Mr Wobin Gora, ne ya tabbatarwa Tribune Online afkuwar lamarin a Abuja. Gora ya ce bai gama samun cikaken bayanin hatsarin ba amma ya tabbatar da cewa gwamnan baya cikin tawagar da lo
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Gwamnan ya bayyana cewar yayan jam’iyyar APC dake adawa da shi ne suka jefeshi a daidai shataletalen Lalan dake garin Gusau a yayin dayake kan hanyarsa ta zuwa Kaduna a ranar Lahadi, 16 ag watan Satumba
Sai dai wannan sabon tabarbarewar dangantaka tsakanin magoya bayan Kwankwaso da na Shekarau ya samo asali ne tun bayan ficewar Malam Ibrahim Shekarau daga jam’iyyar PDP, inda ya fada APC bayan Rabiu Kwankwaso ya shiga PDP.
“Kai tamkar da ne a wurina. Ba zan manta yadda mahaifinka ya dinga bani shawarwari ba lokacin da nake mulki. Shawarwarinsa sun taimaka min sosai kuma sun kara min karfin gwuiwa a duk wani aiki da zai kawo cigaban Najeriya. “Wannan
Siyasar Najeriya
Samu kari