Jerin sunaye: APC ta kafa kwamitin tantance 'yan takara a matakin tarayya

Jerin sunaye: APC ta kafa kwamitin tantance 'yan takara a matakin tarayya

A yau, Alhamis ne Ciyaman din jam'iyyar APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya kafa wata kwamitin mai dauke da jiga-jigan jam'iyya wanda za su tatance 'yan takarar jam'iyyar a matsayin tarayya.

A halin yanzu akwai 'yan takarar kujerar Sanata 386 da kuma masu neman takarar Kujerar wakilan dokokin tarayya 1,587 da kwamitin za ta tantance.

Wasu daga cikin shugabanin kwamitocin sun hada da Chief Timipre Sylva, Sanata Ahmad Sani Yerima, Sanata Ken Nnamani, Sharon Ikeazor, Sanata Bukar Abba Ibrahim da Senata Olorunnimbe Mamora.

Jerin sunaye: APC ta kafa kwamitin tantance 'yan takara a matakin tarayya
Jerin sunaye: APC ta kafa kwamitin tantance 'yan takara a matakin tarayya
Asali: Twitter

Ga sunayen 'yan kwamitocin tantance 'yan takarar da shiyoyinsu a kasa:

Kwamitin tantance 'yan takarar Sanata (Arewa ta Tsakiya)

1. Senator Yerima - Ciyaman

2. Eldr. Rt. (Hon.) James Anam - Sakatare

3. Barr. AdemolaSadiq - Member

4. Hon. Timothy Amah - Member

5. Engr. Ken Asekhome - Member

6. Sunny Mashal Harry - Member

7. TijjaninRamalah - Member

Kwamitin tantance 'yan takarar Sanata (Kudu maso Yamma)

1. Senator Bukar Abba Ibrahim - Ciyaman

2. Prof. SaniRingim - Sakatare

3. Ichie Emma Ihenatuoha - Member

4. Chief Bede Iortm - Member

5. Abdullahi Magaji Member

6. Isa Dogonyaro - Member

7. Victor Ebiogbe - Member

DUBA WANNAN: Gwamnatin jihar Oyo tayi karin haske kan rufe gonar Obasanjo

Kwamitin tantance 'yan takarar Sanata (Kudu)

1. Ken Nnamani - Ciyaman

2. Dr. AbdullahiYabagi - Sakatare

3. Salihu Baba Ahmed - Member

4. Ifeanyi Onwueyiagba - Member

5. Prince Tony Ezeh - Member

6. Cynthia Dike - Member

7. Mr. Joe Okoje - Member

Kwamitin tantance 'yan takarar Sanata (Arewa maso Gabas)

1. Chief Clement Ebri - Ciyaman

2. Rt. Hon. (Prof) IniUdoka - Sakatare

3. Hon. Forte Dike - Member

4. Barr. Jude Ogbankwu - Member

5. Barr. JareAkinbande - Member

6. Umar Sa’ad - Member

7. Hon. Nelson Alapa - Member

Kwamitin tantance 'yan takarar Majalisar Dokokin Tarayya (Central)

1. Adoh Ogbuda Esq.- Ciyaman

2. Eseme Eyiboh - Sakatare

3. Dr. Nwadozie OkeyAroh - Member

4. Barr. AliyuAbdullahi - Member

5. Dominic Mgbenwelu - Member

6. Bashir Maidugu Esq. - Member

Kwamitin tantance 'yan takarar Majalisar Dokokin Tarayya (Yamma)

1. SylverTimi - Ciyaman

2. Ahmed Moh’d Musa - Sakatare

3. Amb. James Barka - Member

4. Hajiya Binta Mu’azu - Member

5. Dr. Edward Ihejirika - Member

6. Morah B. Akhidemelo - Member

7. Capt. Ahmed Ciroma (Rtd) - Member

Kwamitin tantance 'yan takarar Majalisar Dokokin Tarayya (Kudu maso Gabas)

1. Isah Modu Chul - Ciyaman

2. Hon. (Dr.) BefiNwile - Sakatare

3. Mr. Tony Atueyi - Member

4. Chief Emma Bukar Iwuanyanwu - Member

5. Bello Garuba - Member

6. Hon. Sule Kaya - Member

7. Mrs. Maureen O. Ipaye - Member

Kwamitin tantance 'yan takarar Majalisar Dokokin Tarayya (Kudu maso Yamma)

1. Mr. Yamah Esq. - Ciyaman

2. Eneka Nwogbo - Sakatare

3. Hon. Sunny Chiadi - Member

4. Dr. Adamu Abba - Member

5. Hon. (Dr.) Chidi Lloyd - Member

6. Hon. ChizobaNwana - Member

7. Nicholas Uchenna Amadi - Member

Kwamitin tantance 'yan takarar Majalisar Dokokin Tarayya

Mrs. Sharon Ikeazor Esq - Ciyaman

2. Barr. Mustapha Malabu - Sakatare

3. Dan Ihemba - Member

4. Hon. EkengIwatt - Member

5. Abdulaziz Musa - Member

6. Hon. Thomas Okosun - Member

7. Comr. Jeff Nwoha - Member

Kwamitin tantance 'yan takarar Majalisar Dokokin Tarayya (Arewa maso Gabas)

1. Mathew Idaekheme - Chairman

2. Laz Okafor Anyanwu - Secretary

3. Bashir Manzo Daura - Member

4. Hon. Greg Ihejirika - Member

5. Maxwell OmoOsaga - Member

6. Dr. Sani Ciromari - Member

7. Alh. Abu Gambo - Member

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel