Siyasar Najeriya
Wasu malaman addinin kirista daga kungiyoyi daban daban sun kaddamar da addu’ar kwanaki arba’in don nema ma shugaban kasa Muhammadu Buhari nasara a kokarinsa na neman tazarce akan mulkin Najeriya a yayin zaben shekarar 2019.
Sannan ta kara da cewar, bai kamata 'yan Najeriya su zabi kowacce daga ciki jam'iyyun APC da PDP ba a zaben shekarar 2019 domin duk kanwar ja ce, a cewar ta. Da take magana yayin wani shirin, Sunrise Daily, Ezekwesili ta bayyana
Wata kungiyar Mata ta NCWS, The National Council of Women Societies, ta zargi mafi akasarin jam'iyyun siyasa na kasar nan da yiwa Mata rashin adalci yayin zabukan fidda gwanayen takara da aka gudanar a kwana-kwanan.
A kan batun sake fasalin rabon arzikin kasa da Atiku ke ikirarin zai yi cikin watanni shida idan an zabe shi shugaban kasa, Atiku ya ce wannan ba shine abinda zai warware matsalolin Najeriya duk da cewar gwamnatin Buhari ta kafa k
takararsu ya kai bantensa, akwai wani matashin Malami daga garin Zaria mai suna Hibban Sunusi, wanda Allah ya jarabceshi da kaunar Atiku Abubakar, wanda hakan ya sa shi daukan wani babban alkawari game da takarar Atikun.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC ta sanar da uwar jam’iyya APC ta kasa cewa ta haramta mata fitar da yan takarkarun mukamai daban daban a jahar Zamfara, don haka jam’iyyar ba za ta fafata a babban zaben shekarar 2019 ba.
“Shehu Sani ba zai iya shiga cikin kasuwan Kaduna don yakin neman zabe ba, na kalubalace shi idan ya isa yazo mu shiga kasuwar mu ga wanda zai fito ba tare da ko kwarzane ba.” Inji gwamnan jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Bayan kammala taron na tsawon fiye da sa'o'i biyu, kakakin kungiyar, Yinka Odumakin, ya shaidawa manema labarai cewar sun tattauna batun dan takarar da zasu goyawa baya ne a zaben shekarar 2019. Ya bayyana cewar kungiyar, ko kadan
Al'addar gwamnoni da yawa ne a Najeriya su tafi majalisar dattawa a matsayin Sanatoci da zarar sun kammala mulkinsu sau biyu a jihohinsu, duk da yake cewar majalisa ba ta kayyade adadin shekarun da mutum zai iya cigaba da zama ba,
Siyasar Najeriya
Samu kari