Zaben maye gurbi a Kwara: Dan takarar PDP ya fadi akwatinsa

Zaben maye gurbi a Kwara: Dan takarar PDP ya fadi akwatinsa

A yau ne hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ke gudanar da zaben maye gurbi wasu kujeru daban-daban a jihohin Bauchi, Katsina, Kwara da Kuros Riba.

Rahotanni sun bayyana cewar ma su zabe a jihar Kwara sun fito kwan su da kwarkwata domin kada kuri'a a zaben maye gurbin majalisar wakilai a mazabun Ekiti/Irepodun/Isin/Oke-Ero.

A mazabar Oro ta 2, inda ministan yada labarai na kasa, Alhaji Lai Mohammed, ya kada kuri'ar sa, ga yadda sakamakon zaben ya kasance;

APC 138

PDP 49

A wani sakamakon kuma da aka saki, dan takarar jam'iyyar PDP ya fadi akwatinsa a mazabar sa. Ga sakamakon:

Igangu Alatise

APC 120

PDP 80

Ba hukumar zabe mai zaman kanta ce ta bayyana wannan sakamako ba.

KU KARANTA: Ban taba karbar albashi ba tunda na hau kujerar gwamna - Gwamnan APC

Za mu cigaba da kawo sakamakon...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng