Siyasar Najeriya
Mun samu cewa wani dan takarar kujerar gwamnan jihar Akwa Ibom a karkashin inuwa ta jam'iyyar APC, Mista Nsima Ekere, ya bayyana cewa da dukkanin alamu jam'iyyar adawa ta PDP ba za ta yi nasara ba a zaben 2019.
Dan takarar shugabancin kasa na babban jam'iyyar adawa ta PDP ya jadada cewa a shirye ya ke ya yi aiki tare da sauran jam'iyyun siyasa domin tafiyar da gwamnati bayan ya yi nasarar lashe zabe. Ya ce dama PDP ba ta kyamar gwamnatin
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu ya yi kira ga masu cin moriyan shirin Npower a dukkan sassan Najewriya su sakawa shugaba Muhammadu Buhari da mataimakinsa ta hanyar sake zabensu a babban zaben 2019. Gwamnan ya yi wannan k
A jawabinsa, shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Cif Uche Secondus ya bayyana farin cikinsa ga dimbin al'ummar da suka fito kwansu da kwarwata domin tarbarsu wadda ya ce alama ce da ke nuna mutanen suna son canji. Kamfanin dillancin l
A yau Alhamis, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ko shakka babu yana da cikakkiyar fahimta gami da masaniya ta muradi da kiraye-kiraye na bukatun al'ummar kasar nan da yana da cikakken yakini fatan su za ya tabbata.
Shugaban jam'iyyar Action Alliance Party (AA) na kasa, Tunde Tunde Anifowose-Kelani ya ce Nwosu ba dan jam'iyyar AA bane ballantana jam'iyyar ta bashi tikitin takara a jihar Imo. Nigerian Tribune ta ruwaito cewa Tunde Anifowose-Ke
A kalla kashi 60 cikin dari na kudaden da tsaffin ma'aikatan gwamnati suka sace daga asusun gwamnati suna nan a Najeriya baya da $300 miliyan da ke Jersey Island a kasar Ingila wadda har yanzu ba a karbo ba inji mukadashin hukumar
Wani dan majalisar dokoki ta jihar Legas, Mista Victor Akande, a yau Alhamis ya bayyana cewa, mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu kan karagar mulkin kasar nan zai tabbatar da jin dadi da sharbar romo ta talakawansa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar kujerar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana yadda ya sha wahala da gwagwarmayar rayuwa, musamman yadda ya sha wahala yayin da yake karami. A watan Janairu na sh
Siyasar Najeriya
Samu kari