Siyasar Najeriya

Da duminsa: Buhari ya cire sakataren TETfund, Baffa Bichi
Breaking
Da duminsa: Buhari ya cire sakataren TETfund, Baffa Bichi
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Muhammadu Buhari ya cire babban sakataren asusun tallafawa ilimi na jami'o'i (TETFund), Dr. Abdullahi Baffa Bichi. The Sun ta ruwaito cewa an maye gurbinsa ne da tsohon sakataren hukumar, Farfesaa Elias Suleiman Bogoro. Ka

Kyautar manyan motoci: Sheikh Bala Lau ya kare kan sa
Breaking
Kyautar manyan motoci: Sheikh Bala Lau ya kare kan sa
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kungiyar Izala ta kasa (JIBWIS), Sheikh Bala Lau, ya kalubalanci gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El_Rufa'i, da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da su fito su bayyana lokacin da su ka bashi kyautar mota. A wata sanarwa