Yakin Neman Zabe: Atiku da PDP sun girgiza al'umma a jihar Delta

Babban birni na Asaba da ke jihar Delta, a yau Alhamis ya tumbatsa da al'umma yayin da tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya hallara domin taron sa na yakin neman zabe.

Jiga-jigan na tawagar Atiku sun hadar da mataimakin sa kuma tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki da kuma shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Prince Uche Secondus.

Yakin Neman Zabe: Atiku da PDP sun girgiza al'umma a jihar Delta

Yakin Neman Zabe: Atiku da PDP sun girgiza al'umma a jihar Delta
Source: Twitter

Maganin karya da Hausa kan ce hallara kuma gani ya kori ji ya sanya shafin jaridar Legit.ng ya kawo muku kadan daga cikin wasu fitattun hotunan Atiku yayin saukar sa, tarba da kuma girgiza magoya baya a farfajiyar wasanni ta Stephen Keshi da ke babbar hanyar Nnembisi a garin Asaba.

Rahotanni kamar yadda shafin jaridar Vanguard ta ruwaito sun bayyana cewa, baya ga tsayuwar dakan jami'an tsaro domin tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali, akwai shaharrun mawakan Najeriya magoya bayan Atiku da suka hallara domin nishadantar da al'umma.

KARANTA KUMA: Yakin Zabe: Buhari ya ziyarci jihar Kano

Ire-iren shaharrun mawakan da suk yiwa Atiku kykkyawar tarba yayin dirar sa da misalin karfe 1.10 na ran sun hadar da; Davido, Quincy Tebite, Timaya da kuma kwararrun masu sana'ar barkwanci.

Gwamnan jihar Delta, Dakta Ifeanyi Okowa, mataimakin sa Kingsley Otuaro, Kakakin majalisar dokoki na jihar, Cif Sheriff Oborevwori da kuma saura kusoshin gwamnatin jihar sun fito kwansu da kwarkwata domin zayyana akidar su ta goyon bayan Atiku.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel