Siyasar Najeriya
Rundunar 'Yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara, a ranar Alhamis ta ce za tayi sulhu tsakanin wasu da ake zargin 'yan bindiga ne da 'yan kungiyar tsaro na sa kai da aka sani da vigilante. A dalilin hakan jami'an tsaron na sa ka
Guda daga cikin makusanta, kuma na hannun daman shugaban kasa Muhammadu Buhari, Faruk Adamu Aliyu dan mutan Birnin kudu na jahar Jigawa ya bayyana dalilin da yasa Buhari ke jan kafa wajen zaben sabbin ministocinsa.
Babban Kotun Tarayya da ke zamanta a Jos tayi watsi da shari'ar da ake yi kan Sanata Danjuma Goje bisa umurnin Attoney Janar na kasa, Abubakar Malami da aka ce Shugaba Muhammmadu Buhari ne ya bayar da umurnin aikata hakan. Sahara
Bayan cigaba da sauraron korafi da mai shari'a Halima Shamaki tayi a zaman kotun yau tsakanin bangarori guda biyu na masu shigar da kara na jam'iyar PDP, da kuma bangaren da ake kara na jam'iyar APC...
A halin yanzu, rikicin gida ya sa APC ta gaza nada Shugaban masu rinjaye. Ado Doguwa da Aminu Garo su na neman babbar kujerar APC a Majalisa bayan da wasu ‘Yan Majalisar APC su ka fara juyawa Doguwa baya.
Jiya Laraba ne aka hango Wasu daga cikin 'yan majalisar wakilai na jam'iyyar PDP suna musayar naushi ga junansu, akan mukamin shugaban marasa rinjaye na majalisar. Duk da dai jiya Laraban komai an fara shi cikin kwanciyar...
Legit.ng ta ruwaito kaakakin majalisar dokokin jahar, Aminu Shagali ne ya bayyana haka yayin da ya bayyana ma takwarorinsa takardar da gwamnan ya aiko masa dake kunshe da sunayen kwamishinonin a ranar Laraba, 3 ga watan Yuli.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kwance ma Sanata Elisha Ishaku Abbo Cliff zani a kasuwa.
Mun samu labari cewa kotun zabe ta yi waje da shari’ar ‘Dan takarar PDP a Sokoto. ‘Dan takarar PDP na Mazabar Wurno ya fitar da kararsa daga Kotu wanda ya sa a ka kotu ta biya sa kudi.
Siyasar Najeriya
Samu kari