Siyasar Najeriya
Shugaban kungiyar Arewa Consultative Forum (AYCF), Alhaji Yerima Shettima ya ce yankin arewa ne za ta fitar da shugaban kasa bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya kammala wa'adinsa a 2023. Legit.ng ta gano cewar Shettima ya yi wannan
A ranar 29 na watan Mayun 2019 ne shugaban kasa Muhammad Buhari ta mataimakinsa Yemi Osinbajo suka karbi rantsuwar kama aiki na shugabancin Najeriya karo na biyu bayan lashe zaben da aka gudanar a watan Fabrairu. Gabanin zaben, sh
Najeriya kasa ce da ke da mata masu jarumta da kwazo a fanoni daban-daban da suka hada da siyasa, tattalin arziki da ayyukan raya kasa. Wadannan matan sun zama 'kalabi cikin rawwuna' duba da cewa maza sun fi mamaye galibin harkoki
A yau Laraba 19, ga watan Yuni, shugaban kasa Muhammadu Buhari cikin fadar sa ta Villa dake garin Abuja, ya karbi bakuncin tawagar sarakunan gargajiya na jihar Kogi bisa jagorancin gwamnan jihar, Yahaya Bello.
A Najeriya shiga harkar siyasa ba karamin abu bane, domin siyasa a Najeriya abu ce mai hatsarin gaske, sai wadanda suka cika suka batse suke shiga harkar siyasa a Najeriya. Duk macen da ta auri dan siyasa a Najeriya ana yi mata...
Wani majiya na kusa na gwamnan da ya nemi a sakayya sunansa ya shaidawa Daily Trust cewa kashi 60 cikin 100 na tsaffin kwamishinonin jihar ba za su sake komawa kan mukammansu ba a mulkin gwamnan zango na biyu. A cewar majiyar, za
Sabanin akidar shugaban jam'iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole na cewar babu wani dan jam'iyyar adawa da zai samu jagorancin kowane kwamiti a sabuwar majalisar Tarayya, kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, ya sauya ra'ayi.
A wani sakon da shafin YouthSupportPDP ya wallafa a shafinsa na Tuwita, ya rawaito Atiku na ce wa: "sakamakon zaben da nake da shi daga na'urar hukumar INEC sahihi ne, kuma idan alkalan kotu suka yi kokarin danne min hakki, zan ja
Da alamu wasu manyan Jam’iyyun hamayya za su lamushe kujerun da APC ta samu bayan kotu ta nemi a karbe nasarar Lawan Yahaya Gumau, Musa Pali, Mansur Manu Soro Tata Umar, da Mohammed Gololo a Bauchi.
Siyasar Najeriya
Samu kari