Siyasar Najeriya
Jiya Juma'a ne gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya ce 'yan majalisar sa sunyi masa daidai da suka ki tantance kwamishinan da yake zagin shi a shafin Facebook. A ranar Alhamis dinnan da ta gabata ne, kakakin...
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa Najeriya kasa ce da ba a damu da bin doka ba, inda ya kara da cewa 'yan Najeriya basa ganin laifin 'yan siyasa akan matsalar talaucin da suke ciki...
Kotun Ma'aikata na Kasa (NIC) ta umurci gwamnatin jihar Taraba ta biya tsohon gwamnan jihar, Rabarand Jolly Nyame da wasu mutane uku naira miliyan 151.1 a matsayin kudin fansho da allawus na watan Mayun 2013 zuwa Oktoban 2015. Leg
Wasu sabbin rahotanni dake fitowa sun tabbatar da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sake mayar da wasu daga cikin tsofaffin ministocinsa mukamansu, ko kuma ya canza musu ma’aikatu a cikin sabuwar gwamnatinsa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana damuwarsa da dimbin bashin kudade da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari take ciyo ma Najeriya.
Munira Suleiman Tanimu ita ce 'ya ta farko a gurin iyayenta, inda take da kannai guda goma sha biyar. Kyakkyawar gimbiyar haifaffiyar jihar Kaduna ce. Munira tana son kasuwanci kwarai da gaske, sai dai kuma hakan bai hanata raba..
Dan majalisar da Ganduje sun samu rashin jituwa ne a kan batun zabin wanda zai zama shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilai tsakanin dan majalisar wakilai daga mazabar Fagge, Aminu Goro, da Alhassan Ado Doguwa, dan majalisar
Gwamna Bello ya mallaki takardun bayyana kudirin neman takara a babban ofishin jam'iyar APC na kasa dake garin Abuja yayin gabatowar zaben gwamnan jihar Kogi da za a gudanar a watan Fabrairun 2020.
Jiya Talata ne 9 ga watan Yuli, tsohuwar ministar harkokin mata, da cigaban al'umma, Hajiya Aisha Alhassan, ta ce tana jin ba ta da rabon hawa kujerar gwamnan jihar Taraba. Tsohuwar ministar da take magana akan shan kasar da ta..
Siyasar Najeriya
Samu kari