Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Wannan shine takaitaccen tarihin Munira Suleiman Tanimu, mace da aka sani da kyau da kuma karancin shekaru a kaf cikin 'yan siyasar Najeriya

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

Munira Suleiman Tanimu ita ce 'ya ta farko a gurin iyayenta, inda take da kannai guda goma sha biyar. Kyakkyawar gimbiyar haifaffiyar jihar Kaduna ce.

Munira tana son kasuwanci kwarai da gaske, sai dai kuma hakan bai hanata raba kafa zuwa shiga harkar siyasa ba, ta kasance mace mai son mutane da taimakon al'umma, musamman ma 'yan uwanta mata, inda take bude cibiyoyi na taimakon 'ya'ya mata marasa galihu kala-kala a jihar ta Kaduna.

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

KU KARANTA: Allah raka taki gona: Na fasa zuwa Saudiyya ne saboda basa goyon bayan 'Yan Madigo da Luwadi - Nicki Minaj

Kamar yadda mahaifinta yake cikakken dan siyasa, Munira ta taso da cikakken ilimi na siyasa kamar yadda ta gani ana yi a gidansu.

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

A zaben da ya gabata Munira ta fito takarar 'yar majalisar jiha a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, amma cikin ikon Allah ba ta samu nasara ba, sai dai kuma da yake siyasa 'yar canjin ra'ayi ce a 'yan kwanakin nan mun fara ganin hotunan gimbiyar da alamar hoton jam'iyyar APc.

Hakan na nuni da cewa Munira ta na neman canja ra'ayinta na komawa jam'iyyar APC ko kuma ma muce ta koma.

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

Masha Allah: Mace Bahaushiya da ta fi kowacce mace kyau da kankantar shekaru cikin 'yan siyasar Najeriya (Hotuna)

Munira Suleiman Tanimu
Source: Facebook

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel