Siyasar Najeriya
Shugaban kungiyar Ansar-Ud-Deen na kasa, Sheikh Abdulrahman Ahmad a ranar Alhamis ya yi gargadin cewa amfani da karfin bindiga ba zai magance tayar da hankula da 'yan kungiyar Shi'a ke yi a kasar ba. Ahmad ya ce dole ne gwamnati t
Tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Hon Bashir Garba Lado Alheri ya bayyanawa manema labarai cewa babbar jam'iya mai mulki ta APC tana son ta yaudareshi bayan tayi amfani dashi ta samu nasara...
A kwanakin baya an yi ta yada jita-jitar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai mika sunan fitaccen dan wasan Hausa na Kannywood Ali Nuhu Mohammed a matsayin Ministan matasa da wasanni...
Wannan 'Dalibar da ta yi suna kan Abba Gida-gida ta fara haramar tafiya Umrah bayan an yi mata takardu. Hon. Honarabul Miko Tarauni ne ya dauki nauyin ta kamar yadda mu ka ji.
Buhari ya taba cewa zai ba Matasa kujerar Minista idan ya ci zabe. Buhari ya zabe, ga lokacin bada mukamai ya zo amma shugaban kasar bai zabi wani Matashin da zai rike masa ko da Minista guda a wannan karo ba.
A yau Talata 23 ga watan Yuli ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa Majalisar Dattawa sunayen mutane 43 da ya zaba domin nadawa a matsayin ministoci a mulkinsa zango na biyu. Jihar Kano tana daya daga jihohin da Shugaban K
A shekarar 2016, Gwamnatin Iran tayi tsokaci kan cigaba da tsare El-Zakzaky inda ta ce hakan ya sabawa doka kuma ba adalci bane. Sakon ya fito ne daga bakin tsohon wakilin kasar a Najeriya, Saeed Koozechi inda ya ce matsayar gwamn
Babban jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) a ranar Talata ta yi tsokaci kan jerin sunayen ministocin da Shugaba Muhammadu Buhari ya mika wa Majalisa domin tantancewa idan ta ce babu wani alamar cewa za a samu cigaba
A dai ranar Talata ne shugaban kasar ya aike da sunayen mutane 43 zuwa ga majalisar dattawa domin tantancewa. Tsaffin ministocin Buhari ba su da yawa cikin jerin sunayen da aka aike wa majalisar, wasu daga cikinsu sun hada da Chri
Siyasar Najeriya
Samu kari