Siyasar Najeriya
Sanata Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP ya mayar da martani kan kalaman da Gwamna Gboyega Oyetola na jihar Osun ya yi na cewa yana jin kunyar cewa ya yi takarar zaben gwamna da 'dan nanaye'. A baya, Legit.ng ta kawo muku cewa gwam
A yayin da ake tantance arzikin kowace kasa da girman tattalin arzikin ta da kuma adadin al'ummar da ta kunsa gami da harkokin kasuwanci, mun kawo muku jerin wasu jihohin Najeriya 20 mafi arziki a bana.
Dattijon Arewa, Tanko Yakasai ya soki kirar da shugabanin kungiyar Northern Elders Forum (NEF) da Coalition of Northern Groups (CNG) su kayi ga Fulani da ke zama a kudancin Najeriya su dawo arewa saboda rayuwarsu na cikin hatsari.
A ranar Laraba 17 ga watan Yuli, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata muhimmiyar ganawar sirri da shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmed Lawan da kuma kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a fadar Villa dake Abuja.
Sanawar ta kara da cewa Musa Shittu shine tsohon shugaban karamar hukumar Zaki, kuma a yanzu shine shugaban jam’iyyar PDP reshen Arewacin Najeriya. Yayin da Farfesa Malami ya kasance babban likita a asibitin koyarwa ta jami’ar Taf
A ranar Laraba ne gwamnan jihar Gombe, Alhaji Abubakar Inuwa Yahaya, ya amince da nadin Alhaji Abubakar Inuwa Kari a matsayin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Gombe. Kafin nada shi a sabon mukamin, Kari ya kasance darekta
Siyasar jihar Kano ta canja wani sabon salo, bayan wata yarinya dalibar makarantar sakandare ta rubuta sunan dan takarar gwamna na babbar jam'iyyar adawa ta PDP na jihar Kano, Abba Kabir Yusuf (Gida-Gida) a jikin hijabinta na...
Wani Balan gada sarkin shaida, mai suna Mohammed Hayatu ya tabbatar ma kotun sauraron korafe korafen zabe cewa dan takarar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ba dan kasar Kamaru bane.
Da yawa daga cikin al'umma masu fada a ji da kuma mashahurai a Najeriya, sun yabawa sabon gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde da ya bayyana dukkanin dukiyar da ya mallaka a yayin karbar ragamar jagoranci.
Siyasar Najeriya
Samu kari