Siyasar Najeriya

Zan azurta abokaina idan na zama shugaban kasa - Atiku
Breaking
Zan azurta abokaina idan na zama shugaban kasa - Atiku
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, ya ce zai azurta abokansa idan ya hau mulki. Atiku ya bayyana haka ne yayin gabatar da jawabi ga taron wasu 'yan kasuwar jihar Legas yayin wani taro na mu

Zan cire gwamnan CBN da na zama shugaban kasa - Atiku
Breaking
Zan cire gwamnan CBN da na zama shugaban kasa - Atiku
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai canja gwamnan babban bankin kasa (CBN), Gowin Emefiele, sannan ya fito da kudi domin bunkasa kasuwaci idan ya ci zaben da za a yi a wata mai zuw