Siyasar Najeriya
Wata kotun daukaka kara da ke jihar Sokot ta warware hukuncin da wata babbar kotu a jihar Zamfara ta yanke a kan hana hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) karbar sunayen ‘yan takarar jam’iyyar APC na kujeru daban-daban a zaben da
A cewarsa, kungiyar tana da mambobi sama da miliyan 16 wadda suka hada kai wuri guda domin zaban dan takara guda daya da kungiyar ta amince da shi. Muna goyon bayan Buhari ne saboda ya yiwa Najeriya ayyuka sosai tun hawansa kan m
A cewar El-Rufai: “Bai kamata yan Najeriya su zabi Atiku ba saboda bashi da wani tarihin tsantsani da rike amana a aikin gwamnati, bai kamata a zabi Atiku ba saboda bashi cikakken sanin hakkokin da suka rataya a wuyan ma’aikacin g
Yayin da ya rage sauran kwanaki biyar kacal a gudanar da babban zaben kasa na kujerar shugaban kasa a ranar Asabar, 16 ga watan Fabrairu, akwai jerin 'yan takara 72 masu hankoron kujera mulki da kuma akala ta jagorancin kasar nan.
Legit.ng ta ruwaito Sarkin ya yi wannan kira ne a ranar Talata, 12 ga watan Feburairu, yayin da yake ganawa da manema labaru a fadarsa dake cikin birnin Kano, inda ya bayyana matsayin masarautar Kano game da farfadowar ayyukan yan
Wasu ‘yan dabar siyasa da ake zargin na yiwa jam’iyyar APC aiki sun saka wa ofishin yakin neman zaben dan takarar gwamnan Kano a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf, wuta. A wani jawabi da Sanusi Dawakin Tofa, kakakin
Hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) ta bayyana kwarin guwar da ta ke da shi a kan sabbin na’urorin tantance ma su zabe da za a yi amfani da su a zabukan shekarar 2019 da za a fara a karshen makon nan da mu ke ciki. A wata da aka
Da wannan ne Zangon ya garzaya da kansa ba sako ba zuwa jahar Kano, har gidan jagoran kwankwasiyya, kuma tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso domin ya karbi darikar Kwankwasiyya, kamar yadda al’adar siyasar take.
Sai dai yayin da zaben ke karatowa, yan siyasa da yan takara suna cigaba da neman goyon bayan al’ummominsu, daga ciki har da talakawa, matasa, mata, Malamai, attajirai, yan kasuwa, ma’aikatan gwamnati, Sarakuna da sauransu.
Siyasar Najeriya
Samu kari