Siyasar Najeriya
Legit.ng ta ruwaito INEC ta sanar da jihohi goma sha biyu ciki har da Abuja, sauran sun hada da Ekiti, Ogun, Kogi, Kwara, Gombe, Nassarawa, Yobe, Ondo, Abia, Enugu da kuma Ebonyi, yayin da hukumar tace za ta fara da jahar Filato a
Sakamakon zabe da hukumar zabe ta kasa (INEC) ta sanar a matakin kujerar shugaban kasa ya nuna cewar jam’iyyar APC mai mulki ta samu kuri’u 497,914 yayin da jam’iyyar PDP ta samu kuri’u 50,763 kacal a zaben da aka gudanar ranar As
A jiya, Asabar, 23 ga watan Fabarairu ne aka gudanar da zaben shugaban kasa da 'yan majlisar tayya ('yan majalisar wakilai da dattijai) a fadin kasar nan. Tun a jiyan sakamako su ka fara fitowa daga mazabu daban-daban da ke fadin
Kamar yadda Farfesa Hamid ya bayyana, dan takarar kujerar Majalisar wakilan ya samu gamayyar kuri u 62,455, inda Alhaji Sani Muhammad ya samu gamayyar kuri'u 33,296 bayan kammala kidaya ta tantance kuri'un da aka kada.
Legit.ng ta ruwaito wannan ba wata bace illa Hajiya Hadiza Bukar Abba, karamar tsohuwar ministan harkokin kasashen waje a gwamnatin Buhari, kuma uwargidar tsohon gwamnan jahar Yobe, Sanata Bukar Abba Ibrahim.
Rahotanni da ke zuwa mana a yanzu sun tabbatar da cewa, dan takarar kujerar shugaban kaa na jam'iyyar APC, Muhammadu Buhari, ya yiwa babban abokin adawar sa shigar wuri, dan takara na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar a jihar Kano.
Atiku, tsohon mataimakin shugaban kasa, ya yi kira ga shugaba Buhari da ya tsawatar wa jiga-jigan ‘yan jam’iyyar APC domin ganin ba su kawo rudani a cibiyoyin tattara sakamakon zaben ba. A wani jawabi da mai taimaka ma sa a bangar
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Jigawa ta cafke Mansur Ahmed, mai taimaka wa tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, a bangaren kafafen sadarwar zamani. Jami’an rundunar ‘yan sandan sun kama shi ne da kayan aikin zabe
Wasu ma’aikatan hukumar zabe ta kasa (INEC) na wucin gadi sun arce da sakamakon zabe a wasu mazabu biyu a Katsina. Lamari na farko ya faru ne a akwati ta 004 a mazabar Wakilin Yamma III a karamar hukumar Katsina, yayin da lamari
Siyasar Najeriya
Samu kari