Siyasar Najeriya
Sabon gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya koka a kan yadda jam'iyyar PDP ke shirin sirri da 'yan majalisar jihar don su tsige shi. Ya sanar da hakan ne a wata takarda da mai bada shawara na musamman gare shi a kan yada labarai...
Sultan ya koka game da yadda zaben 2019 ya raba kan Jama’a a Jihar Sokoto. Sarkin Musulmin ya ce b a taba samun sabanin da aka samu kamar na zaben bara ba.
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Muhammad ya bayyana cewa ya cire rai da komawa kujerarsa gabanin hukuncin kotun koli domin kuwa ya dauka kotun za ta tsige shi kamar yadda ta yi ma tsohon gwamnan jahar Imo, Emeka Ihedioha.
Najeriya kassa ce mai cike da albarkatu tare da mutane masu tsantsar baiwa. Akwai 'yan siyasa masu tsananin gogewa da sani abinda suke yi a siyasance. ganin karatowar 2023 kuma shugaba Buhari ba zai sake sake tsayawa takara ba, an
Femi Fani-Kayode ya ki zuwa kotu wajen shari’ar badakalar Dala biliyan 2.1. Hujjar sa shi ne kotu ba ta zauna a ranar da ta sa kwanaki ba don haka bai san da wannan zama ba.
A wani takaitaccen sako da ya fitar ranar ranar jim kadan bayan sanar da hukuncin da kotu ta zartar a kan kujerun gwamnonin jam'iyyar PDP na jihohin Adamawa, Bauchi da Benuwe, Atiku ya jinjina wa 'yan Najeriya tare da taya gwamnon
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa kotun koli ta tabbatar da zaben Ahmadu Fintiri a matsayin gwamnan jihar Adamawa a ranar Talata, 21 ga watan Janairu.
An hana APC canza ‘Dan takara daf da zaben Akwa Ibom inda INEC ta fada mata cewa bakin alkalami ya bushe, kuma ba za a iya sa sunan Hon. Ekperikpe Luke Ekpo a zaben ba.
A jiya ne Nyesom Wike ya taya Gwamnan Sokoto murnar samu nasara a kotun koli murna. Babban Gwamnan Kudu ya yi farin-ciki da nasarar Tambuwal a kotu, ya kuma yabawa kotun koli.
Siyasar Najeriya
Samu kari