Siyasar Najeriya
Mun ji cewa INEC ta kashe zabukan karashen da su ka gudana a Akwa Ibom da Cross Rivers. Hukumar INEC ta ruguza zaben da ta yi a Jihohin saboda sabawa doka.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi nade-nade masu muhimmanci a babban bankin kasa (CBN), hukumar harkokin sadarwa (NCC) da wata hukumar harkokin jiragen same (NCAA). Shugaba Buhari ya amince da nada Kingsley Obiora a matsayin m
Mataimakin Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Baba Tela a ranar Lahadi ya ce bai mayar da kansa hotiho ba a mulkin jihar. Tela ya sanar da cewa yana da rawar takawa kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar nan ya tanadar. Ya sanar da haka
Wani daga cikin Gwamnonin PDP ya na marawa tazarcen Gwamnan APC baya. Jam’iyyar hamayya ta fito ta na kukan a jawo hankalin gwamnan na ta.
Babbar jam’iyyar PDP ta bayyana gamsuwarta da kamun ludayin gwamnan jahar Borno na jam’iyyar APC, Farfesa Babagana Umara Zulum sakamakon yadda yake tafiyar da harkar tsaro a jahar, tare da sauran ayyuka.
Shugaban majalisar sarakunan gargajiyan jahar Kano, Sarki Muhammadu Sunusi II ya kai ma gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ziyara kwanaki kadan bayan kotun koli ta tabbatar masa da kujerarsa ta gwamnan jahar Kano.
Hukumar tattarawa tare da rarraba kudaden gwamnatin tarayya, RMAFC ta bayyana cewa ta fara aikin dubawa tare da gudanar da nazari a kan albashin duk wasu masu rike da mukaman siyasa a Najeriya.
Hukumar da ke gudanar jarrabawar gama Sakandare NECO ta ceci Sanatan Anambra, Ifeanyi Ubah, da kotu ta tsige daga Majalisar Dattawa saboda rashin takardu.
Ma’aikatan EFCC sun mamaye gurin zabe bisa zargin aiki da kudi wajen sayen kuri’u. Amfani da kudi wajen karkato da ra’ayin masu zabe babban laifi ne a Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari