Siyasar Najeriya
Jiya shugaban kasa Buhari ya yi bayanin alakarsa da Mataimakinsa Yemi Osinbajo. A cewar, Shugaba Buhari, tsakani na da Osinbajo ba a cewa komai sai alheri.
Jami'in ya harbi maigidan nasa ne bisa kuskure yayin da yake harbin iska a wurin bikin, lamarin da ya kawo karshen bikin murnar da ake yi, kamar yadda wani shaidar gani da ido ya shaida wa jaridar Punch. An garzaya da dan takarar
Jam’iyyar PDP ta yi nasara a duka zaben kujerun Majalisar da aka yi a jiya. An tika Ministan Shugaba Buhari da kasa a mai-men zaben.
‘Yan jam’iyya sun gaza sauke Adams Oshiomhole ta kotu. Mustapha Salihu wanda shi ne shugaban jam’iyyar APC na Arewa maso Kudu, da wasu sun gaza tsige Shugaban jam’iyyar.
Da alamu an boyewa Sanatoci diddikin kasafin kudin Majalisa na Biliyan 128. Wasunsu ba su da masaniyar abin da kasafin kudin Majalisa na shekarar 2020 ya kunsa.
A wannan shekara da aka shiga, mun kawo maku wasu jerin muhimman abubuwa 10 da su kasance a gaban Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamila a Majalisar Najeriya.
Baraka ta kunno kai a tsakanin tsohon dan majalisa Kofa da dattijan jam'iyyar APC a jihar Kano bayan ya wallafa wani rubutu dake nuna rashin goyon bayansa a kan yadda zaben raba gardama ya gudana a tsakanin Ganduje da Abba Gida
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ya ce kamata yayi sai nan da shekaru 50 ne Shugaba Muhammadu Buhari zai mulki Najeriya, domin ta haka ne za a fi ganin tasirin mulkinshi...
Shugaban majalisar dattawa, Sanatan Ahmad Lawan ya musanta zargin da wasu yan Najeriya ke ma majalisar dokokin Najeriya game da cewa ta zama yar amshin shata ga gwamnatin Buhari, ta yadda take baiwa duk bukatun gwamnatin Buhari go
Siyasar Najeriya
Samu kari