Siyasar Najeriya
Mun samu labari cewa Jam’iyyar PDP ta na rokon ‘Dan takara ya janye kara ka da ya jagwalgwala lissafi a Bayelsa ganin irin abin da ya faru da APC.
Gwamna Nyesom Wike ya fito ya na cewa shugaban APC Oshiomhole ba mutum ba ne Mai daraja inda ya ce Adams Oshiomhole ne ya ke da ‘Dan-gashi a Jam’iyyar APC.
A Bayelsa, an zargi Oshiomhole da Ministan Buhari da jawowa Jam’iyya rashin nasara. P. Kpodoh ya ce su Oshiomhole ne su ka ja Jam’iyyar APC ta rasa Jihar Bayelsa.
Sanata Douye Diri, zababben gwamnan Bayelsa ya bayyana cewa Allah ya warkar da jahar ta hukuncin kotun koli wacce ta soke zaben dan takarar jam’iyyar APC, David Lyon sannan ta dawo dashi a matsayin wanda ya lashe zaben
Mun samu labari cewa Gwamnan Ogun, Mista Dapo Abiodun, ya yi wa ‘Yan APC da su ka jefi Buhari a Kamfe afuwa. Gwamnan ya ce komai ya wuce yanzu.
Babban hadimin shugaban kasa a kan harkokin watsa labaru, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa wasu yan siyasa ne suka dauki nauyin biyan yaransu yan bangan siyasa domin su yi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ihu a jahar Borno.
Jam’iyyar APC mai mulki za ta dauki mataki game da cin kashin da ake yi wa ‘Ya ‘yanta. Adams Oshiomhole ya ce ya ji dadi yadda zuciyarsu ba ta yi rauni ba.
Ministan gida ya ce rashin gaskiya ya yi wa jama’a katutu tun kafin Buhari ya hau mulki. Wannan ya sa ba a ganin kokarin da gwamnatin kasar ta ke yi.
Omar Al-Bashir zai fuskancin ICC bisa zargin kashe. A dokar Sudan, ba a daure ‘Dan shekara 70, Bashir ya na da shekara 76 a Duniya.
Siyasar Najeriya
Samu kari