Siyasar Najeriya
Majalisa ta kawo dokar takaita lalata da ‘Yan mata a manyan makarantu. A yanzu Majalisar dattawa za ta sa kafar wando daya da Malaman da ke lalata da a Najeriya
Kwamitin, mai kula da yadda ake kashe kudaden jama'a, ya yi zargin cewa INEC ta karbi rarar biliyan N73 daga ofishin babban akanta na kasa (AGF) bayan biliyan
An samu wani Matashi a jihar Arewa ya kera kekunan da za su tallafawa jama’a. Wannan Matashi mai ‘dan-karen basira ya na hada keken da har Turawa za su so shi.
‘Yan Majalisar tarayya za su gayyaci shugabannnin NLNG da NNPC kan zargin badakala. Don haka ne ‘Yan Majalisa za su binciki harkar kudi a cikin kamfanonin kasar
Tsohon Gwamnan PDP Ayodele Peter Fayose ya ce Allah ne ya kama Ibrahim Magu. Irinsu Shehu Sani da Fayose sun yi magana game da dambarwar da Magu ya shiga.
Mun ji cewa kujerar Sanata Hope Uzodinma ta na rawa bayan kotu ta ce Uche Nwosu ne ainihin ‘dan takarar APC. Jam’iyyar adawa ta nemi Alkali ya duba labarin.
Ibrahim Magu ya shiga kwana ta biyu a tsare a Abuja, ita kuma EFCC ta nada sabon Shugaba. Magu wanda ya kasance mukaddashin shugaba a EFCC ya shiga matsala.
Mala Buni ya bayyana yadda ta kaya bayan an yi zama da Bola Tinubu. Dazu kuma kun ji cewa Ifedayo Abegunde ya bayyana dalilinsa na yin murabus a gwamnatin Ondo.
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya bayyana cewa abun da ya sa wasu 'ya'yan jam'iyyar APC suka sauya sheka zuwa PDP a jihar Ondo ba komai bane face son zuciya.
Siyasar Najeriya
Samu kari