Siyasar Najeriya
Deji Adeyanju ya bukaci Amurka, Birtaniya da Canada su kakaba wa Sanata Francis Fadaunsi takunkumi kan zargin barazanar kisa ga mambobin Accord Party a Osun
Rundunar ’yan sandan jihar Osun ta gayyaci Sanata Francis Fadahunsi domin ya yi bayani kan kalaman da ya yi na “kashe” mambobin jam'iyyar Accord.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwanwaso da Peter Obi sun hadu da sauran yan takarar jam'iyyar NDC game da shirin kafa kamfen na zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta fara fito da wasu daga cikin muradun gwamnati da za a cimma idan yan Najeriya sun zabe ta a 2027.
A labarin nan za a ji cewa Shugaban APC na kasa Nentawe Yilwatda ya yi zargin cewa yan siyasa na hada mutane rikicin addini domin biyan bukatar siyasa.
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya kira shi yayin takaddamar EFCC, inda ya yi masa alkawarin zaɓe cikin adalci.
Dan majalisar Tudun Wada, Sule Lawan Shuwaki, ya fice daga APC ya koma PDP, lamarin da ya sauya rabon kujerun jam’iyyun a Majalisar Dokokin Kano.
Davido ya roƙi Donald Trump da ƙasashen duniya su sa ido kan zaɓen gwamnan Osun na 15 ga Agusta, yana mai kira da a guji tashin hankali da tsoratar da masu zaɓe
Zaben Osun: Adeleke ya ce ba ya tsoron karfin gwamnatin tarayya ko goyon bayan gwamnoni ga APC, yana mai cewa a shirye yake ya fafata a zaben Asabar.
Siyasar Najeriya
Samu kari