Siyasar Najeriya
Kungiyar Miyetti Allah ta ce kamata yayi a ce masu zanga-zangar sun dakatar da gangaminsu sannan su bar tituna tunda Shugaba Muhammadu Buhari ya amsa bukatunsu.
Jagoran APC ya kare Buhari, ya dura kan Gwamnan Benuwai, wanda ya ce babu aikin da ya ke yi. Gwamna ya na goyon bayan a cigaba da zanga-zangar #EndSARS a kasa.
Hukumar INEC ta ce zaben Bayelsa, Legas da sauransu duk ba yanzu ba. Hukumar ta shiya cewa za ayi zaben cike guraben kujerun majalisa a karshen watan Oktoba.
Mun kawo batutuwan da jawabin Shugaban kasa ya yi ya kunsa. Za a ji gwamnati ta yi alkawarin kare ran al’ummar duk 'Yan Najeriya da kara albashin jami’an tsaro.
Jam'iyyar PDP, ta shigar da ƙarar shugaban majalisar wakilai, Honarabul Femi Gbajabiamila, tar da Honarabul Ephraim Nwuzi, ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar tar
Ministan ayyuka ya ce ana bin Gwamnatin Tarayya abin da ya kusa Naira biliyan 400. Sannan Najeriya ta na bukatar Naira tiriliyan 6 idan za a kammala duka tituna
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce babu abin da ya hada shi da #EndSARS. Ya ce kwanakin baya wasu sun kai gulmarsa a Aso Villa cewa shi ya hada #EndSARS da ake yi.
Ƙungiyar tuntuba da cigaban Arewa (ACF) a ranar Laraba ta yi gargaɗin cewa ya kamata shugabannin Najeriya sun sani ba za su cigaba da yin burus da matasa da ku
Olusegun Obasanjo ya soki amfani da karfin bindiga wajen maganin zanga-zanga. Tsohon shugaban kasar ya ce wannan ba zai kawo zaman lafiya ba sai dai rikici.
Siyasar Najeriya
Samu kari