Siyasar Najeriya
Atiku ya ce lokaci ya yi da ya kamata shugaba Buhari ya bude kunnuwansa, ya saurari shawarwarin da ake bashi a kan hanyoyoyin gyara tattalin arzikin Nigeria ba
Daya daga cikin manyan jiga-jigan yankin arewacin kasar, Ambasada Yahaya Kwande, ya yi kira ga jam’iyyar PDP da ta mika tikitinta na shugaban kasa ga yankin.
Wani babban jigon jam’iyyar PDP kuma tsohon kwamishinan kudi a jihar Abia, Obinna Oriaku, tsohon ya fice daga jam’iyyar, sai dai bai sanar da inda zai koma ba.
A cewar rahoton kiddidigar abinda kasar ke samarwa a shekara, GDP, ta Hukumar Kididdiga na Kasa, NBS, ta fitar a ranar Asabar, hada-hadar kasuwanci sun ragu da
Gwamnan Bauchi, Mohammed ya yi watsi da rade-radin cewa yana tattaunawa domin sauya sheka daga jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP), zuwa jam’iyyar APC.
Shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Ahmad Lawan, ya roƙi ƴan Najeriya da su buƙaci nagarta da kuma tabbatar da ƴan majalisu ba zanan ɗumama kujera suke yi ba
A wancan lokacin, gwamnonin sun ziyarce shi ne domin yi masa godiya a kan goyon bayan da ya bawa dan takarar jam'iyyar APC, David Lyon, har ta kai ga ya samu na
Jam’iyyar PDP ta dakatar manyan ‘Ya ‘yanta saboda zagon-kasa a Ebonyi. PDP ta kori manyan ‘Ya ‘yanta ne bayan Dave Umahi ya koma jam'iyyar APC a makon nan.
Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi ya siffanta Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin 'raɓa' a yayin da ya ke tsokaci a kan wani littafi da aka rubuta kan shugaban
Siyasar Najeriya
Samu kari