Siyasar Najeriya
Mun ji cewa tsohon Jigon APC, Segun Oni, ya yi kaca-kaca da Jam’iyya bayan ya dawo PDP. Tsohon Shugaban Jam’iyyar na APC ya na ganin gara PDP da APC sau dubu.
Wani fitaccen Jigon PDP ya fara bungun gangar takarar Sanusi a zaben 2023. Ya na ganin cirewa Sanusi rawani da APC ta yi ya jawo masa farin jini a Najeriya.
“Neman sunan da wasu manyan yan majalisar dattawa suka yi na cewa wai shugaban kasa na nuna halin ko in kula ga halin da ake ciki kawai saboda bai yi ma yan Naj
Jagoran APC ya yi wa Gwamnatin Umar Ganduje gorin abin da Nasir El-Rufai ya yi masu a 2019 bayan sun fito su na sukar yadda ya yi wa Muhammadu Sanusi II kara.
Tsohon gwamnan jahar Ondo na jam’iyyar PDP, Olusegun Mimiko ya koka kan yadda siyasar Najeriya ta zama ‘Iya kudin ka iya shagalin ka’, don haka yace akwai bukat
Sanata Hope Uzodinma ya na ganin akwai hannun PDP a tirka-tirkar Oshiomhole amma Gwamna Nyesom Wike ya yi masa raddi a gidan gwamnatin Ribas da ke Fatakwal.
A ranar Laraba ne Legit.ng ta rawaito cewa alamu na nuni da cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya amince da rage farashin litar man fetur zuwa N125 daga tsoh
Shugaban jam'iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole ya roki a yafewa juna bayan rigimar da te nemi ta barkewa APC. Oshiomhole ya bukaci a manta da abin da ya faru.
A cewar tsohon gwamnan jihar Benue kuma Sanata mai wakiltar jihar Benue, Sanata Gabriel Suswam, kamata yayi 'yan siyasa su fara yin kwana daya ko biyu a gidan..
Siyasar Najeriya
Samu kari