Siyasar Najeriya
Cacar baki tsakanin Gwamnan Ebonyi da tsohon Shugaban Majalisa, Anyim Pius Anyimm wanda shi ya musanya zargin da ake masa, ya ce gwamna na neman hallaka shi.
Gwamnan jihar Kaduna ya na bayan Babatunde Fashola, ya nemi APC ta ba ‘Dan Kudu mulki. Gwamna Nasir El-Rufai yace a karon kansa, ba ya goyon bayan karba-karba.
Shugaban kwamitin, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ne ya fadi hakan a sanarwar da suka fitar a birnin tarayya, Abuja, ranar Litinin bayan ganawa da masu ruw
Za a binciki Shugaban APC a kan zargin yi wa jam’iyya makarkashiya da zagon-kasa. Jam’iyyar APC ta ce za ta binciki zargin laifin da ake yi wa Hilliard Eta.
Alamu sun nuna sauyin-shekar Gwamna Umahi ta sa Dave Matawalle ya fara hangen koma wa APC. Manyan APC suna neman yin wuf da Gwamnan Zamfara daga Jam’iyyar PDP.
Wata kungiyar arewa ta Progressives Movement for Democracy (PDM), ta kafa wani kwamiti domin ya tsamo mata sahihin dan takara da zai maye gurbin Buhari a 2023.
Wasu gwamnonin Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na barazanar sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki gabannin zaben 2023.
Yan Najeriya sun yi martani yayinda Kingsley Fanwo, ya bayyana cewa mutane da dama sun bukaci gwamnan Kogi, Yahaya Bello, da ya fito takarar shugaban kasa.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a Najeriya, a ranar Juma'a 27 ga watan Nuwamba ta cacaki jam'iyyar PDP kan gazawarta a matsayin jam'iyyar ha
Siyasar Najeriya
Samu kari