Siyasar Najeriya
Gwamna Bala Muhammed ya yi nasiha mai ratsa zuciya ga mabiya jam'iyyar PDP a kan kayen da suka sha a zaben cike gurbi da aka yi, ya ce su amshe shi a mutunce.
Tsohon Gwamna Seriake Dickson zai wakilci Bayelsa ta Yamma a Majalisar Dattawa, ya doke Peremobowei Ebebi na APC. PDP ta sake lashe zaben kujerar Majalisarta.
Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben cike gurbi na dan majalisar jiha mai wakiltan Bakori a Katsina ya yi nasara inda ya lallasa PDP.
INEC ta ce dan takarar jam’iyyar of People’s Democratic Party (PDP), Odey, ne ya lashe zaben cike gurbi na sanata mai wakiltan yankin Cross River ta arewa.
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa shi mutum ne ba mai nuna kabilanci ba, inda yace wannan nan ne ma ya sa ya zabi Buhari kan Jonathan a 2015.
Legit.ng ta zaga majalisar dattawa domin dubawa tare da zakulo wasu sanatoci su shida wadanda sautin muryarsu ta fi tasgi a zauren cikin wannan shekara ta 2020.
Dakarun Sojoji sun bayyana matsayarsu game da dauko hayar Sojojin gona wajen yakin Boko Haram. Sannan Sojojin Najeriya sun maida wa Gwamnonin Jihohi raddi.
A jiya Bisi Akande da Bola Tinubu suka sasanta Ministan cikin gida dake rigima da Gwamnan Osun. Ana sa rai rikicin cikin gidan APC a jihar Osun ya zo karshe.
A jiya mu ke jin cewa EFCC ta bukaci a daga shari’a zuwa 2021 bayan ta gaza kamo Diezani Alison-Madueke. Tun 2015 Alison-Madueke ta bar Najeriya, har yau shiru.
Siyasar Najeriya
Samu kari