Siyasar Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta bayyana irin dabarun da za ta bi wajen maganin talauci. Za a fito da mutane miliyan 100 daga kangin talauci ta tsarin NPower, NHGSFP, GEEP
Babban mai taimakawa shugaban ƙasa kan harkokin yaɗa labarai, Garba Shehu, shine ya bayyana umarnin Shugaban ƙasa na sauke Argungun daga ranar Juma'a, amma sauk
A baya, kwamitin kula da tsare - tsare na jam'iyya APC ya ce sun ce sun kammala duk shirye-shirye don fara aiwatar da sabuwar rijista da sabunta rijistar ƴan ja
Kotu ta sa a tsare Farfesa a gidan kurkuku a ranar Larabar nan. Ignatius Uduk wanda malamin makaranta ne ya karyata zargin da ake yi masa na murde zaben 2019.
muna tsammanin ƴan majalisa zasu tsaya tsayin daka su sami ƙwarin guiwar tambayar shugaban ƙasa musamman akan dalilin da yasa bai tsige shugabannin tsaro duk da
Wannan ya zo ne lokacin da mataimakin shugaban sanatoci,Ovie Omo-Agege,ya ce hakan ya saɓawa kundin doka sannan kuma ya sauka daga turba da tsarin kowacce irin
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Poeple's Trust (PT) a zaben 2019, Gbenga Olawepo-Hashim, ya yi gargadin cewa fitar da yankin da dan takara zai fito a zabe
Hon. Zainab Gimba ta ce babu adalci a kason da gwamnatin tarayya ta yi. Ta ce N45bn da aka yi kasafi domin gina abubuwan more rayuwa a yankinsu ya yi kadan.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na kasa (kudu maso kudu), Hilliard Eta, da yi watsi da dakatar da shi da Kwamitin Zartarwa,
Siyasar Najeriya
Samu kari