Siyasar Najeriya
Wasu magoya bayan jagoran jam'iyyar, APC, na kasa, Sanata Ahmed Bola Tinubu, a ranar Talata a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun kaddamar da yakin neman zaben
Tsohon Shugaban Majalisan Kano da ‘Yan Majalisa 13 za su bar APC. Idan aka yi haka, APC za ta rasa ‘Yan Majalisa zuwa PDP bayan samun canjin shugabanni jiya.
Sanatocin sun yi magana ne lokacin muhawara kan wani ƙudiri da Sanata Bello Mandiy, mai wakiltar Katsina ta kudu, ya gabatar akan sace yara 350 na makarantar Sa
Gwamna Abdullahi Ganduje ya yi magana wajen kaddamar da littafin Goodluck Jonathan. Yace ‘Yan ta’addan Boko Haram suna samun Sojojinsu a cikin Almajirai a Arewa
Dino Melaye, tsohon Sanatan Kogi ya nemi yafiyar Jonathan, ya fadi wahalar da ya sha a mulkin APC, ya ce an kama shi fiye da sau 18, kuma ya shiga kotu sau 12.
Idan aka yi sake za a kai Gwamnati kotu a kan nadin Effiong Okon Akwa, a hukumar NDDC. Timi Frank da ‘Yan adawa a Majalisa duk sun soki nadin Shugaban riko.
Za a saurari daukaka karar da Olisah Metuh da kuma Kanal Sambo Dasuki su kayi. A gobe ne hukumar EFCC, Dasuki da Metuh duk za su san abin da zai faru da su.
Sanata Elisha Abbo ya yi bayyana cewa wasu manyan yan majalisa hudu na jam’iyyar PDP a jihar Adamawa na gab da sauya sheka zuwa APC saboda rigimar Fintiri.
A makon nan Gwamnatin Shugaba Buhari zata fara aikin gina gidaje 300, 000. Jihohi sun ba Gwamnatin Tarayya filayen da za a gina kananan gidajen ini Laolu Akande
Siyasar Najeriya
Samu kari