Siyasar Najeriya
Mun fahimci cewa Gwamnatin Buhari ta na shirin kara kudin wutar lantarki. Har ma jiya Ministan wuta ya fadawa Majalisa lokacin da za a kara farashin lantarki.
M. Amobi ta cigaba da aiki duk da Ministan wuta ya umarci ta fita daga ofis. Har a jiya Amobi ba ta sauka daga kujerarta ta mika ragamar aiki ga N. Eweluka ba.
Victor Gaidom ya raba kan uwar jam'iyyar APC APC kan nadin Abiola Ajimobi. Sakataren na APC ya soki Uwar-Jam’iyya na ba Ajimobi Shugaban rikon kwarya a jiya.
Farfesa Ayuba ya bayyana cewa an haramta wa Obaseki tsayawa takara ne sakamakon matsalar da aka gano akwai a tattare da takardunsa na makaranta, kasancewar gwam
Wani ‘Dan Majalisa ya nada Mutane 79 a matsayin Hadimai a Najeriya. ‘Dan Majalisar Tarayya na Kaduna ya nada Hadimai fiye da 70 su a matsayin masu bada shawara
Babban jigon jam’iyyar ZLP ya yi zargin cewa wasu yan siyasar kasar na kulla-kulla domin ganin an sauke Shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu daga kan kujerarsa.
A jihar Borno za ku ji irin ayyukan da Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi a shekara guda. Gwamnatin APC ta Babagana Zulum ta kinkimo ayyuka 375 a watanni 12.
A karshen makon nan wani Jagoran APC ya barke da kuka, ya ce Arewa ta na cikin matsala a mulkin Buhari. Ya ce don mun zabe, ka, ba zai hana mu fada maka gaskiya
Mun ji cewa kudin da Jihar Kaduna ta ke samu ya ƙaru da Biliyan 33 a shekara 5. Gwamna Nasir El-Rufai ya ribanya abin da Kaduna ta ke samu da nunki hudu yanzu.
Siyasar Najeriya
Samu kari