Siyasar Najeriya
Uban riko na jam'iyyar APC ya bayyana cewa, jam'iyyar ta shirya tsaf don rike ragamar mulki har nan da shekaru 32 masu zuwa. Suna shirin tabbatar da manufar.
A wani lamari mai kama da tukuicin sauyin sheka da suka yi, jam'iyyar APC mai mulki ta ba Iyiola Omisore, Dimeji Bankole da Yakubu Dogara mukamai a kwamitinta.
Wani malamin coci ya bayyana cewa, yana hango wasu rudani da zasu kasance a nan gaba a cikin shugabancin shugaba Buhari. Yace Buhari na bukatar addu'o'i sosai.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike ya samu gagarumin goyon baya daga matasan jam'iyyar PDP wajen ganin an tsayar da shi a takarar zaben shugaban kasa na 2023.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa na gab da sanar da yankin da za ta mallakawa tikitinta na zaben shugaban kasa a 2023 bayan samun rahoto.
Allah ya yi wa hadimin tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, Louis Okoroma rasuwa a ranar Alhamis da ta gabata watanni biyu bayan mutuwar matarsa.
Kungiyoyi sun shigar da kara gaban wata kotun tarayya da ke Abuja inda suka nemi a hana Atiku Abubakar takarar neman shugabancin Najeriya cewa ba dan kasa bane.
Ministan Sharia a Najeriya, Abubakar Malami ya bayyana dalilin da yasa ya bai wa shugaban kasa shawari kan ya nada Abdurrasheed Bawa a matsayin shugaban EFCC.
Wata sabuwa: Wani kansila a jihar Kano ya dauki hadimai 18 aiki domin taimaka masa a gudanar da aikinsa na Kansilan unguwa. Yace ya kamata su fi haka yawa ma.
Siyasar Najeriya
Samu kari